Views
2 years ago

Tarihin Bayajidda Supplement to 5.01 1 TARIHIN BAYAJIDDA I ...

Tarihin Bayajidda Supplement to 5.01 1 TARIHIN BAYAJIDDA I ...

Tarihin Bayajidda Supplement to 5.01 1 TARIHIN BAYAJIDDA I

Tarihin Bayajidda Supplement to 5.01 1. Zuwaæn Bayaæjiddaæ appleasa® Baæ®no TARIHIN BAYAJIDDA I Lawan Îanladi Yalwa Ta\®êhìn Haæusa¥wa\ ya\ nu\naæ ce]wa\ aæ da] can an yi wani shaæhaæ®a®®en muætu]m maæi su\na\ Bayaæjiddaæ. Shê wannaæn muætu]m an ce] asalinsaæ ∂an Sarkin Baægaæda\zaæ ne\ aæ can ˚asa® Sha]m. To¥, ana¥ nan ana¥ nan, sai wata ra\na\ Bayaæjiddaæ, shê daæ muta¥nensaæ sukaæ bar Baægaæda\zaæ sukaæ yi ya]mma. Ba\yan sun yi taæfiyaæ maæi nêsa\, sai sukaæ ìsa ˚asa® Baæ®no. Daæ sukaæ ìsa Baæ®no, Sarkin Baæ®no ya kaær∫e\ suæ daæ mu®na¥, ya kuma ba\ suæ masaukê maæi kya]u. Bayaæjiddaæ ya zauna¥ aæ Baæ®no ha® ma\ ya sa¥mi da\ma\ ya aæuri &ya® Sarkin Baæ®no sukaæ zauna¥ cikin jôn da\∂ê. To], ana¥ nan ana¥ nan, sai Bayaæjiddaæ daæ Sarkin Baæ®no sukaæ ∂an sa\∫a¥. Sabo¥daæ hakaæ, sai ya yi shir∑ ya fìta daægaæ ˚asa® Baæ®no. 2. Bayaæjiddaæ Ya\ Äsa Ga¥®un Gabaæs Ba\yan Bayaæjiddaæ ya\ bar ˚asa® Baæ®no, sai ya yi ta taæfiya¥ ya]mma daæ ˚asa® Baæ®no ha® sai daæ ya ìsa wani baæbban gaærê maæi su\na\ Ga¥®un Gabaæs. AÆ wannaæn lo\kaæcê ma¥ta®saæ tana¥ daæ cik∑. Sabo¥daæ waæhalaæ® taæfiya¥ daægaæ gaære\ taæ, sai Bayaæjiddaæ ya bar taæ ta¥re daæ wasu ba\yinsaæ aæ waænnan gaærê. Shê kuæwa ya ci gaæba daæ taæfiya¥. Ba\yan ya\ taæfi, baæ aæ jima¥ ba, sai ma¥ta®saæ ta haæifi ∂a\ namijì. To¥ shê wannaæn ∂a\, an sa] masaæ su\na\ Bì®aæm. Ba\yan ya\ girma ne¥, sai Alla¥h ya ba\ shì saærautaæ® Bì®aæm, wa¥to¥ Ga¥run Gabaæs. 1

Teacher's supplement to accompany the Yup'ik-as - Alaska State ...
library.state.ak.us
Chevron 2011 Supplement to the Annual Report
chevron.com
Supplement to Part 4 - pynamics of the Airplanes - AIAA Info
info.aiaa.org
82 TSM Supplement 1 Cover - Oljeep
oljeep.com
Heart & Soul Supplement part 1 - Stratford General Hospital ...
sghfoundation.org
Supplement to Periodicals Publication - California Cut Flower ...
ccfc.org
Air Force Supplement to the Department of Defense - Federation of ...
fas.org
1 March Telehealth Supplement - Health Service Journal
hsj.co.uk
A SuPPleMent To Mobile EnterPriSe AnD RiS NeWS MOBILITY IN
risnews.edgl.com
(CAPER) FY2010 A Supplement to the Five-Year Consolidated Plan ...
destatehousing.com
A Supplement to SOURCE MEDIA PUBLICATIONS - BAM Advisor ...
bamadvisorservices.com
Wednesday, December 19, 2012 A Special Supplement to
waynecountynews.com
Supplement to the Stockpile Stewardship Plan Overview - National ...
lasg.org