ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - IslamHouse.com
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - IslamHouse.com
ABUBUWAN DA SUKE WARW ARE MUSULUNCI - IslamHouse.com
Create successful ePaper yourself
Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.
:lUI;lUlv^vil;\i

OAflrc v^vJ/;\;1v^vJ{;\ i{ z

'frNUEnU//UUI;t4

V

trt\r

',L.

i!- ]L

r- t{

'-.rrrnq!i

Wattafar

AAAAAd fiALAA"

SHE 'IH I{U'IAI{AAD BITI ABDUL WAHHAB

DA 'IAB5HEII HAUSA

TAAJAHAR

sHE'IIH AT'IEET] AL- DEEH ABUAAXAR
ABTJBT'WAN

DAS[,'KEWARWARE

MUSI,JLT,JNCI
Daga Littattafan Da Ma'aikatar Earkokin Addinin

Musulunci, Da Waft,afai, IDa Kuml Wats zi lla

Shiryarwa Ta Buga

ABIJB{-I!WAN

DA SUKE WARWARE

MUSULTNCI

Wallafar

BABBAII MALAMI

SHEIKH MT-IIIAMMAD BIN

ABDULWAHHAB

Da Harshen Hauga

Tarjamar

SHEIKH AMf,EN AL-DEEN ABTIBAI(AR

oflishin Buga Takardu De Yadesu Nr Me'eiketar

Suka lDauki Nauyin Kulewe Da Bugunsl

l4l8 AH
.rt t \ A c tt.r;!|1 i9$t2Jrl3lr1 iofX-)l i'Js'rJl 'rt.1l@

,*Jr taf isblt 1i

',%Jt lrr
GABATARWA

Wannan dan httafi yana da

muhimmanci kowane musulmi,

namiji da mace, SU karanta shi,

saboda amfaninsa, musarnman

game da sha'anin Wara aRiAan.

Yau saboda jahiltar addini, mutane

da yawa suna aik
gabatar da wannan d"n httafi ga

t '

masu jimirin ruya Sunnah da

kyautata 4f.16x6. Allah Ta'ala Ya

kuma yi mana jagora wajen aiki da

Alkur'ani da Hadisi, amin.

WASSALAM

Sheihk Ameen Al-Deen Abubakar,

Jama'ah Al- Da'awah Fiy Nigeria,

Ofi shin Al-Maklaba Al- Salafiyya,

483, Sulaiman Crescent;

P. O. Box 6l18,

I(Ar{0, NIGARIA.
BISMILLAHIR.

RAHMANIR- RAHIM

ABUBUWAN DA SUKE

WARWARE MUSULUNCI

Ya dan uwa Musulmi, dole ne ka

san cewar akrvai abubuwan da

aikatasu yake warware Musulunci

(idan ka yi dayansu ka fita daga

addinin Musulunci ke narl Allah

Ya kiyaye). Mafi afkuwa daga.

cikin wadannan abubuwa guda

goma oe, lallai ne ka guje su.
NAD'aYA

Tarayya a cikin bautawa Allah.

Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce:

'zai(

{i;:6i:# 1i }\i AJ i:y- F

{ 2tuare3+f1lit\L3KiJ;

,, Haf.ita, duk wand a ya yr tarayya

(shirka) da Allah, Allah Ya haramta

masa Aljarura, kuma makomarsa

Wuta; kuma azzalumai babu

wadansu mataimaka a gare su D.

Kiran matattu da addu'a daneman

iaimako daga gare su, da yi musu

rakance ko yanka, duk fanni ne na

;hirka.
NA BIYU

Duk wanda ya sanya tsani

tsakaninsa da Allah (kamar

Mala'ilqr, fuinabawa, Walilyai, ko

wasu abubuwa) da mufum zairifta

kira da addu'a, yana nernan su cece

shi, yana dogara a kansq to mai

aikata haka ya kafirce, kamar

yadda dukkan Malamai suka

tabbatar.

NA UKU

Duk wanda bai kafirta masu aikin

shirka ba, da wanda yake shakkar

kafircinsu, ko kuma yalie inganta
hanyarsu, (duk mai haka) shi ma ka

sani yazama kafin.

NA HUDU

Duk wanda ya yarda da wata

shiriya ba ta Annabi, tsira da

amincin Allah su tabbata a gare shi,

ba, kuma yadauka wannan shiriya

tafi ta Ma'aikin Allah cika ko

larma ya &ut " cewar hukrmcin

wani daban yafi hulamcin Ma'aikin

Allah kamar wa&nda suke fifita

huluncin gumaka (kamar

gwamnatocin zamanr wa&nda ba

su yarda da shiriyar Annabi

Muhammad, tsira da amincin Allah

su tabbata a 'gare shi, ba, duk
wanda ya yarda da haka ya zama

kafiri.t

t Ga misalai na:. kamar haka:

(a)- lbaukar cewa tsare-tsare da dokokin

da mutane suke shiryawa dahannayenzu,

$rn fi Shari'ar Muzuhrnci.

Ko kuma &ukar Addinin Muzulunci ba

zai dace a yi amfani da shi ba a tanri na

ishfuin (a zamanin yau).

Ko kuma cewa Musulunci ne sababin

rashin ci gaban Muzulmi. Ko kuma

diukar ahtar mutum da Allah (da

harkokin addini) abu ne da ya shafi

mutum shi kadai, bai shafi sauran

harkokinsa na rayuwa ba (wato karnar

dai yadda wasu suka f,auka, tsarin
xddinin mutum ba shi da ahta da

harkokin duniya na yau da lcullum).

(b)- Maganar da ake cewa wai zartar da

huk;uncin Allah kamar yanke hannun

6ara*o, ko jefe maanaci wanda yake da

aure, a ce wai haka bai dace da zamanm

da muke ciki ba.

(c)- Daukar cewar ya furlatta a yi hulcunci

bg -da abb da Allah Ya saukar ba, a cikin

mas'alolin shari'a, da laifukan da suke

bukatar tsayar da haddi, da wasunzu, ko

da mutum bai yarda da cewa hukuncin

wanin Allah ya fifici hulcuncin Allah ba,

saboda kawai halattawa (bada dama) a yt

hul$nci da wata doka da ba ta Allah ba,

to )nn haka halattawa ne ga abin da Allah

Ya haramta, kamar yadda dukkan

malamai suka fada. Duk larwa wanda ya

halatta abin da Allah'Ya haramta, wanda

l0
NA BIYAR

Duk wanda yake fin abin da

Matuo, tsira da amincin Allah su

tabbata a gare shi, ya zo da shi,

wato ya fd yardada halaccin abin

ko da yana aiki da shi, to wannan

mutum ya zama kafiri, saboda fadin

Allah Madaukakin Sarki :

da an fa& kowa ya san haramun ne a

addini, kamar zrna da shan grya, da cin

riba, da trn huhmci ba da abin da Allah

Ya saukar ba, duk wanda ya yr haka

kafiri ne kamar yadda dukkan mustrlmi

zuka tabbatar da haka,

ll
t*'rfr$vffi6t';*t F

{ AtA

< Wann&r, saboda lallai SU, sun ki

abin da Allah Ya saukar, domin

haka Ya6ata ayYulcansu ))-

NA SHIDA

Duk wanda ya Yi isgilanci da wani

abu na daga addinin Ma'aiki, tsira

da amincin Allah su tabbata a gare

shi, ko ya yi isgilanci da lada ko

ukubar A, addinin ya fada, shima

wannan ya kafirta. Saboda Allah

Madaukakin Sarki Yana cewa:

t2
;K-4;5-)i^;;tfrJS, F

i6fiVJ::,1 * .

NA BAKWAI

Aikata sihiri, wanda a cikinsa har

da na rabamasoya, kamar a jefa wa

miji Rin matarsa; ko kuma da aikin

mallakewa, wato a san yadda za a

l3
sa mutum ya so abin da ba Ya so ta

hanyar sihiri (bokanci), duk wanda

ya ailcata {aya daga ciki, ko Ya

yarda da shi, ya kafirta. Saboda

Allah tvta&ukakin Sarki Ya ce:

F6ffFrg-#beL-G3-W F

{ #3t{,i3t

( Su (Mala'ilern gtrda bilru, Harut

da MaruQ ba su koya wa wani

(sihiri) ba, ba tare da sun gaya

masa (maganar kashedi) ba,

"hakika, mu fa fitina (wato

jarabawa) ce kawai, don haka kada

ka kafirta" D.

l4
NATAKWAS

Ba wa mushrikai goyon baya, da ba

su taimako a kan musulmi, shi ma

kafirci re, saboda Allah

Uadaukakin Sarki Ya ce:

c)4{^6ffi.f'g&8;;; F

{ '4}fti;;{rt

( Duk wanda ya jiBince su daga

cikinhr to lallai ne shi ma yana

drya cikinsu, hakit€ Allah ba ya

shiryar da azzahrman mutane >>.

l5
NATARA

Duk wanda ya yarda cewa wasu

mutane an yi musu izinin kauce wa

shari'ar fumabi Muhammad, tsira

da amincin Allah su tabbata a gare

shi, ya zama kafiri; kamar Yadda

Allah trladaukakin Sarki Yafa&:

,ur.!*.c.r #;6: *t*'* 63 F

{ {'=tifirt*$i4;t

, , 1.2)

( Duk wanda ya ke neman wanin

Musulurci yazama addini, tobaza

a karba daga gare shi ba, kuma a

Lahira yana daga cikin wa&nda

suka yi hasara >>.

l6
NA GOMA

Buirewa addinin Allah gaba&y",

ko bijirewa abin da Musulunci ba

ya ingantuwa sai da shi, mutum ya

ce ba zai koyi wannan abin ba, ko

kuma ba zar yi aiki dashi ba, yin

haka ma kafirci ne. Saboda Allah

Madaukakin Sarki Ya ce:

,';li.i;ei-g$":rp;; F

{36,Gituy?

< Kuma wa ya fi zalwrci (mugrrn

aiki) sama da wanda aka tunatar da

shi ayoyin Ubangijinsa, sa'an nan

ya bijire musu; hafrika Mu masu

t7
daukar fansa ne daga masu laifi

(mtUirimai) ).

Kuma Allah Ta'ala Ya ce:

{ i,Lj,v{%wa4:v

Babu wani bambanci ga wandaya

aikata dhyu daga cikin wadannan

abubuwa da suke warware

Musulutci, da wasa Yake Yi, ko da

gaske yake yi. Ko kuma saboda

tsoro,

tilasta.

anrma banda wanda aka

l8
Muna neman tsari da Allah daga

aikata duk wani abin dazaijawo

fushinSa da matsananciyar

azabarSa.

Sheikh Ameen Al-Deen Abubakar,

Jama'ah Al-Da'awah Fiy Nigeria"

27-3-1404

A. H.

l-l-lgg4 A. D.
F\ru!rjrt

$rs\wk

L*,'JGJI ai!

i^+.-S

-1S;3at iJi$l 4nl e+-i'll

o.1t.r.al .-,t.e 6lljr! irJtl ;,te :oblt oli* nl6f it;,l

-s ItlApb