27.02.2014 Views

Mid-term Women's Household questionnaire - Hausa/English

Mid-term Women's Household questionnaire - Hausa/English

Mid-term Women's Household questionnaire - Hausa/English

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Introduction

Household Head Consent: Household-Based Survey on Family Planning

Hello! My name is _________________________________, I am part of a research team working for the National Population Commission

under the Monitoring, Learning and Evaluation Project. We are carrying out research on childbirth spacingin urban areas of Nigeria. Your

participation in this study will help to improve child spacing/birth spacingservices in this city. We will be asking questions to women ages 15-49

in this household and in some households men ages 15-59 for this study. We would also like to ask some questions from you about household

assets, a list of the people who usually live in the household, and details about the head of the household.

Are you the head of the household? Are you interested in participating? Please let me tell you more about it.

Gabatarwa:

Barka da war haka! Sunana ----------------------------------------Ina daya daga cikin mutane masu yiwa HukumarKidaya ta

Kasa bincike.muna gudanar da bincike kan hanyar tsarin iyali a biranen Najeriya.Kasancewarka cikin wannan bincike zai

taimaka a inganta harkojin tsarin iyali a wannan garin.Za muyi wa dukkan mata ‘yan shekara 15-49 a wannan gidan, da

kuma maza ‘yan shekara 15-59 a wasu gidajen.Kuma muna son mu tambayeka wasu tambayoyi gameda kadarorin

gidanka,da mutanen da akasari suke zaune a gidannan, da kuma cikakken bayani game da maigidan.

Kai ne me wannan maigidan, kana da sha’awar shiga wannan binciken,Da Allah bari in fada ma wani abu game da

binciken.

Explanation of Procedures

Being part of this study involves answering questions during a short interview that will take about 45 minutes. To join the study is voluntary. You

may refuse to participate, or you may stop the interview at any point. If you stop the interview, there will be no effect on the household’s access

to health services in the future.

Shiga wannan binciken ya kumshi amsa tambayoyi cikin dan karamin lokaci wadda baifi minti 45 ba. Shiga binciken na

ganin dama ne ka na da dammar kin shiga ko kuma Ka tsaida amsa tambayoyin duk lokacin da ka ke so.Daina amsa

tambayoyinka ba zai shafi damar gidanaka na samun harkokin kiwon lafiya nan gaba ba.

Confidentiality

Your answers will not be shared with anyone outside the research project. All interviews will be held in private. Your name will not appear on

the survey. We will not share your answers with community members, health providers, family or anyone else. At the end of the study, we will

put all the answers together and make a report.

Your contact information will be kept in a locked cabinet, and kept apart from your answers to the questions. Once the study is finished, the list

of names with your contact information, and the completed questionnaires will be destroyed.

Ba za’a fadawa wani amsoshin da ka bayar a cikin wannan binciken ba.Kuma sunanai ba zai fito a binciken

ba.Amsoshinka ba za mu fadawa shuwagabannin al’ummarku ba, ko,masu bada kiwon lafiya, ko,iyalanka ko kuma wani.

A karshen wannan binciken, za mu sa duk amsoshinku awuri daya kuma mu rubuta rahoto.

Kuma bayan wannan tambayoyin na yau, muna son mu hadu da kai da sauran matan gidanku sau biyu ko fiye da haka

domin karin wasu tambayoyin.Muna fatan mu sadu da kai shekara biyu mai zuwa in Allah ya kaimu domin yi maka

tambaya; kashi na biyu , bayan wata shekara biyu kuma mu dawo mu yi maka tambaya kashi na uku in Allah ya

kaimu.Muna fatan mu yi maka tambayoyi kashi uku domin nazartar yadda abubuwa su ka canja a gidanka.

Idan muna son mu sami gidanka nan gaba., ya na da kyau mu tambayeka kan ya ya, a ina da kuma wanne lokaci ya fi

kyau don saduwa da kai.Za mu yi kokarin shirya wata ziyara domin yi maka tambaya ba tare da wani ya sani ba.Bayanai

kan yadda za’a same ka za a boye su, kuma a ajiye amsoshinka dabam da tambayoyi..Matukar an gama wannan binciken,

za’a lalata sunayenku da bayanan yadda za’a same ku da kuma cikkakkun amsoshinku .

Benefits

You may not personally benefit from being in this study, but research helps society by providing new knowledge. The answers to our survey will

help us design better programs to improve women’s and men’s reproductive health in Nigeria.

Ba lalle ne kai ka amfana daga wannan binciken ba,amma kuma bincike na taimakawa al’umma da sanin sababbin

abubuwa.Amsoshin bincikenmu za su taimaka wajen zana kyawawan shirye-shiryen da za su inganta lafiyar haife-haifen

maza da mata a Najeriya.

Risks and Discomforts

There is the possibility you may feel uncomfortable about a question I ask. If you feel uncomfortable about any of the questions, you do not

have to answer them. I can skip those questions and go on to the next section. You can end the interview at any time.

There is also the possibility that someone may approach us during the interview to find out what we are discussing. We intend to do this

interview in private, if someone approaches us, we will stop the interview until we can continue in private. Some questions may not apply to you,

but the interviewer must ask the same questions of everyone.

Babu mamaki ka sami rashin jin dadi game da tambayoyin da na ke tambaya.Idan ba ka ji dadin wasu tambayoyin ba, ba

lalle sai ka amsa su ba. Zan iya tsallakewa zuwa tambayoyi na gaba.Ka na da damar ka tsaida ni daga yin tambayoyi duk

lokacin da ka so.

Kuma babu mamaki wani ya zo wurinmu lokacin amsa tambayoyi don ya san abinda muke tattaunawa.Mun yi niyar mu yi

wadannan tambayoyin a sirrance saboda haka idan wani ya zo zamu iya daina tambayoyin har sai mun kasance mu biyu.

Wasu tambayoyin basu shafe kaba,amma kuma mai tambaya dole ya tambayi kowa tambaya iri daya.

2

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!