11.07.2015 Views

KO ALLAH YANA ƘAUNARKA? - Family Radio Worldwide

KO ALLAH YANA ƘAUNARKA? - Family Radio Worldwide

KO ALLAH YANA ƘAUNARKA? - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

KO ALLAH YANA ƘAUNARKA?Q 1. Wasu lokuta ni kan yi mamakiko Allah yana ƙaunata. Idan shiAllah ne mai ƙauna, me ya sa akefama da wahala da baƙin ciki aduniya?A. A cikin Littafinsa, Littafi MaiTsarki, Allah ya bayyana cewazunubanmu ne masababin dukanwahalu da baƙin ciki. Gaskiya neda cewa Allah ya bayyana ƙaunarsaga dukan duniya, kamar yaddamun karanta cikin ayar nan da akafi ambatawa a cikin Littafi MaiTsarki:Gama Allah(a hanyar nan)* ya yiƙaunar duniya har ya bada Dansa,haifaffe shi kadai, domin dukanwanda yake bada gaskiya gareshikada ya lalace, amma ya sami raina har abada. Yohanna 3:16{*Kalaman nan da suke cikin baka biyu ansanya su ne domin a ƙara bayyani.}Sai dai har yanzu Allah yana dasauran magana.Tafarkin mugu abin kyama ne gaUbangiji; amma yana ƙaunar maibinadalci. Misalai 15:9Gama Ubangiji ya san hanyarmasu-adalci; amma hanyar miyaguza ta lalace duka. Zabura 1:6Q 2. Amma ni ba mugu bane. Nimutumin kirki ne, mai mutuncikuma. Hakika, ayyukan kirki da naaikata a rayuwata sun fi marasakirki da na aikata. Ta yayawaɗannan ayoyin suka shafe ni?A. Bisa ga ƙa’idar Allah ta adalci,ko mutumin da ya fiye ɗa’a, Allahyana masa kallon mai zunubi newanda ya cancanci hasalar Allah.Littafi Mai Tsarki ya koyas da cewababu wanda ke da kirki ta kansada har zata kai shi Samaniya. Amaimaikon haka, dukanmu masuzunubi ne, kuma dukanmu masulaifi ne a gaban Allah.Kamar yadda aka rubuta; babumai-adalci, ko ɗaya, babu maifahimi,babu mai-neman Allah.Romawa 3:10-11Zuciya ta fi kome rikici, cuta garetaƙwarai irin ta fidda zuciya; wa zaya santa? Irmiya 17:9Akwai hanya wadda take sosai bisaganin mutum, amma matuƙartatafarkun mutuwa ne.Misalai 14:12Q 3. Idan ni mugu ne hakanan agaban Allah, menene Allah zai yimani?A. Littafi Mai Tsarki ya koyas dacewa a ƙarshen duniya mugayezasu kasance karkashin hukuncinAllah ta ƙarshe akan duniyan nan.Littafi Mai Tsarki ya gaya manacikin Romawa 6:23 da cewa hakkinzunubi mutuwa ne. Mutuwa nesakamakon zunuban mu naƙarshe. Idan mun mutu marasa bi,ba zamu sake komowa gafayyacinmu kuma ba. Fiye da hakama, zamu rasa wannan gado maiban mamaki da Allah ya alkawartawa zababbunsa. Ba zamu ganegirman wannan gado yanzu ba.Kasancewa cetattu yana nufi Allahya rigaya ya biya hakkinzunubanmu, don haka kuwa zamusami rai madawwami, ranmu ba zaitaba mutuwa ba, zamu kuma yirayuwa muna mulki tare daAlmasihu cikin sabuwar sama dasabuwar duniya bayan mun mutuko kuma Almasihu ya dawo yadauke mu domin mu kasance tareda shi. A ƙarshen lokaci kuwa,dukan marasa bi zasu mutu amatsayin hakkin zunubansu, Allahkuma zai hallaka duniyan nan kap.Gama sakamakon zunubi mutuwane; amma ƙyautar Allah rai na harabada ne cikin Kristi YesuUbangijinmu. Romawa 6:23Duba! Dukan rayuka nawa ne;kamar yadda ran uba nawa ne,haka nan ran da ya ke; mai-rai daya yi zunubi, shi za ya mutu.Ezikiyel 18:4Ya sani, wanda ya juyo da maizunubiga barin ratse hanyarsa zaya ceci rai daga mutuwa, yasuturta da zunubai masu-yawakuma. Yakub 5:20Amma ranar Ubangiji kamarbarawo za ta zo; a cikinta fasammai za su shude tare da ƙaramai-girma, rundunan kuma za sunarke da ƙuna mai-zafi, duniyakuwa da ayyukan da ke cikinta zasu ƙone. II Bitrus 3:10Gama, ga shi, sabobin sammai dasabuwar duniya nake hallita, ba zaa tuna da al’amura na da ba, bakuwa za su shiga zuciya ba.Ishaya 65:17Q 4. Abin yana da muni ainun!Menene ya sa Allah zai hallakamutum?A. Domin Allah ya hallice mutumya bayyana ayyukan da ya aikata agaban Allah. Cikakken adalcinAllah yana bukatar mutum ya biyahakkin zunubi.Da shi ke dukan mutane sun yizunubi, sun ƙasa kuma ga darajarAllah. Romawa 3:23Gama hakkin zunubi mutuwa ce…Romawa 6:23Q 5. Abin ya yi tsanani! Ko LittafiMai Tsarki ya samar da wani begewanda ta wurinta mutum zai iyaƙubcewa daga hallaka?A. Lallai kuwa, ya samar; akwaiwani wanda ya dauƙi matsayinmugame da shan hukunci nan maizafi da kuma hallakaswar ƙunyaakan zunubanmu. Wannanmutumin shi ne Allah da kansa,wanda ya zo duniya a matsayinYesu Almasihu domin ya kwatantayadda ya biya hakkin zunubi tunkafin kahuwar duniya. Kafin Allahya hallice duniyan nan, ya zaba wakansa mutane, amma dominduniyan nan za ta fada cikinzunubi, ya zama dole sai da yasamar da mai-fansa. YesuAlmasihu ya zo karkashin hasalarAllah ya kuma niya hakkinzunuban wadanda ya rigaya yazaba zuwa ga ceto. Sa’annan cikinƙaunarsa mai girma, ya zo duniyadomin ya kwatanta yadda ya shawahala a madadin zaɓabbunmutanensa, a giciye kuma ya sakekasancewa ƙarƙashin hasalar Allah,ko da ya ke, ba wai don ya biyahakkin zunubi ba ne. An rigaya anƙamalla wannan tun kafin hallita.Dukanmu kamar tumaki muka ɓatakowanne ɗayanmu ya karkatagarin bin nasa tafarki: Ubangijikuma ya ɗibiya masa dukankurakuranmu. Ishaya 53:6Amma sabili da laifofinmu ne akayi masa rauni, aka ƙuje shi dominkurakuranmu; horo kuma maikawolafiyarmu a kansa yake; tawurin dukansa da ya sha munwarke. Ishaya 53:5Gama ya bayas gareku tun da fariabin da ni kuma na karɓa, Kristi yamutu domin zunubanmu bisa galitattafai; aka bizne shi, aka tashe

shi kan rana ta uku bisa galitattafai. I Korintiyawa 15:3-4Shi wanda ba ya san kowanezunubi ba, ya maishe shi ya zamazunubi sabili da mu; domin mu muzama adalcin Allah a cikinsa.II Korintiyawa 5:21Kamar yadda ya zaɓe mu a cikinsatun kafin kafawar duniya, dominmu kasance masu-tsarki, marasaaibi, a gabansa cikin ƙauna:Afisawa 1:4Wanda aka rigaya saninsa lallaigaban kahuwar duniya, amma aƙarshen zamanu ya bayyanu sabilida ku, ku da ke masu-badagaskiya ta wurinsa ga Allah, wandaya tashe shi daga matattu, yakuma ba shi daukaka; dominbangaskiyarku da begenku sukasance cikin Allah.I Bitrus 1:20-21Q 6. Ko kana cewa ke nan idanAlmasihu ya tsaya a madadina, ankuma hukunta shi akan zunubaina, wato ba zan damu ba ke nangame da batun hallakaswa?A. I, haka ya ke! Idan na samiceto, wato, Almasihu, a matsayinwanda ya tsaya a madadina ya biyahakkin zunubaina ke nan.Wanda yana ba da gaskiya ga Dan,yana da rai na har abada; ammawanda ba ya bada gaskiya ga Danba, ba zai ga rai ba, amma fushinAllah yana bisansa zaune.Yohanna 3:36Q 7. Amma me ake nufi cewa abada gaskiya gareshi? Idan nayarda da dukan abin Littafi MaiTsarki ya ce game da Almasihu amatsayin mai-ceto, wato na tsirake nan daga hallakaswa ta harabada?A. Gaskatawa da, ko kuma sanya‘bangaskiya’ cikin Almasihu, yawuce zancen yarda a cikinzuciyarka, da gaskiyan Littafi MaiTsarki kawai. Yana nufi da cewaAllah ya baka kyautar watakeɓabbiyarbangaskiya.Bangaskiyar Almasihu. Da zararwani ya karɓa kyautar wannanbangaskiya ta mussaman, shi koita su’a kawo ga sanyabegensu(sanya bangaskiyarsu)akan dukan Littafi Mai Tsarki. Alokacin da wani ya zamto an ‘mayahaifuwarsa’ shi, ko ita su’a somakasancewa da sha’awa na zama dabiyayya da dukan umurnan dasuke cikin Littafi Mai Tsarki.Ta wurin wannan mun sani munsan shi, idan muna kiyayyedokokinsa. I Yohanna 2:3A iske ni a cikinsa, ba tare da waniadalci na kaina ba, wato wannanda ke ta wurin bangaskiya cikinKristi, adalcin da ke daga wurinAllah bisa ga bangaskiya.Filibiyawa 3:9Q 8. Ko kana cewa ke nan babuwata hanya da zan iya kubuta dagahallaka sai ya wurin Yesu? Sauranaddinai fa? Ko za a hallakamabiyansu ke nan?A. I, babu shakka. Ba za su iyatsere wa gaskiyar nan da ke cewaAllah ya daura alhakin zunubanmua kanmu ba. Allah yana bukatarmu biya hakkin zunubanmu.Sauran addinai, da kuma mutaneda dama da suke kiran suna YesuAlmasihu, ba zasu iya tanada waniwanda zai dauki zunubanmabiyansu ba. Almasihu ne kadaiyake iya daukar zunubanmu dakunyarmu domin ya cece mu.Saboda haka ya zama tilas mutumya bar addininsa ya dogara gaLittafi Mai Tsarki kadai.Gama akwai Allah ɗaya,matsakanci ɗaya kuma tsakaninAllah da mutane, shi kuwa mutumne, Kristi Yesu. I Timotawus 2:5Kuma babu ceto ga waninsa; gamababu wani suna ƙarƙashin sama,da aka bayar wurin mutane, indaya isa mu tsira.Ayyukan Manzanni 4:12Yesu ya ce masa, Ni ne hanya, Nine gaskiya, Ni ne rai; ba mai-zuwawurin Uban sai ta wurina.Yohanna 14:6Q 9. Yanzu dai, hankalina ya tashi.Ba na so in hallaka. Menene zan yidomin in sami ceto?A. Babu wani abin da za ka iya yidomin ka sami ceto. Littafi MaiTsarki ya gaya mana da cewa Allahne kaɗai zai iya cetonka. Allah neya yi aikin al’ajibi na ceto ta wurinamfani da Maganar Allah(LittafiMai Tsarki) a zuciya da rayuwarwaɗanda ya yi shirin cetonsu. Abinda wannan aikin al’ajibi na ceto yake yi a rayuwar wanda ya samiceton shi ne, zai ƙaunaci Allah dakuma Littafi Mai Tsarki. Yanzu zaicika da murna a duk sa’anda ya yibiyayya da dokar Littafi Mai Tsarki.Saboda haka, idan lallai mutumyana sha’awar samun ceto sai yaduƙufa cikin karatun Littafi MaiTsarki a hankali yana biyayya daLittafi Mai Tsarki.Bangaskiya fa daga wurin ji ne, jikuma daga wurin maganar Kristi.Romawa 10:17Gama bisa ga alheri an cece ku tawurin bangaskiya, wannan kuwaba daga gareku ba ne, kyauta ce taAllah. Afisawa 2:8Wata mace kuwa sunantaLidiya…ta ji mu(Bulus wanda ya kaimata Bishara), Ubangiji kuwa yabude zuciyarta.Ayyukan Manzanni 16:14Q 10. Ka cika ambaton Littafi MaiTsarki. Menene muhimmancinLittafi Mai Tsarki?A. Littafi Mai Tsarki shi ne Littafimai muhimmanci a duniya dominlittafin dokar Allah ne gabil’adama. Babu wani littafin addinida zai gwada da Littafi Mai Tsarki.Ta wurin karatu ko sauraron LittafiMai Tsarki, mutum yanakasancewa ke nan a wurin da Allahzai iya cetonsa, idan nufin Allah kenan game da wannan mutumin. Zaikuma koyi gaskiya game da Allah,da hasalarsa, da kuma shirinsa naceto. Yana sauraron muryar Allahdomin Allah ne marubucin LittafiMai Tsarki. Saboda haka, yanamagana da shi ta wurinmaganarsa(Littafi Mai Tsarki).Shari’a ta Ubangiji cikakkiya ce,tana mayar da rai, shaidar Allahtabbataciya ce, tana sa marar-saniya zama mai-hikima.Zabura 19:7Kowane nassi hurarre daga wurinAllah mai amfani ne ga koyarwa,ga tsautawa, ga kuwabewa, gahoro kuma da ke cikin adalci.II Timotawus 3:16Bangaskiya fa daga wurin ji ne, jikuma daga wurin maganarKristi(Littafi Mai Tsarki)*Romawa 10:17Mai-albarka ne duk wanda kekarantawa, da su kuma waɗandake jin zantattukan annabcin, sukakuwa kiyaye abin da an rubuta aciki; gama sa’a ta kusa.Ruya ta Yohanna 1:3Q 11. Ko zan iya yin addu’a donAllah ya yi mani jinƙai ya cece ni?A. I, ƙwarai kuwa! Allah mai jinƙaine sosai. Saboda haka, Littafi MaiTsarki ya gaya mana da cewa zamuiya yin addu’a gareshi, mu roƙijinƙansa, da cetonsa, mu aminceda cewa mu masu zunubi newadanda mun cancanci hasalarAllah. Wannan ba zai cece mu ba,amma zamu sami tabbacin cewa

Allah ya san burinmu na sonsamun ceto.Amma shi mai-karɓan haraji, dayake tsaye daga nesa, ba ya yardaya tada ko idanunsa sama ba,amma sai ya bugi ƙirjinsa, ya ce,Ya Allah, ka yi mani jinƙai, ni maizunubi.Luka 18:13Q 12. Ko ya kamata in shiga wanimajami’a?A. Babu ko kadan. Littafi MaiTsarki ya gaya mana da cewakimanin shekaru 2000 bayanmutuwar Yesu akan giciye,wadanda sun gaskanta da Yesu,idan zai yiwu, za su iya zamamabiyan ikkilisiya. Amma yanzumun koyo daga Littafi Mai Tsarkida cewa Allah ya fasa cetonmutane ta wurin bishararikkilisiyai. Lokacin tazarar ikkilisiyaya kawo ga karshe.Gaskiyar shi ne, Allah ya umurta acikin littafin dokokinsa, Littafi MaiTsarki, da cewa, masu bi na gaskesu rabu da ikkilisiyansu. Wannanya kasance hakanan ne dominhukuncin Allah yana akan dukantararruka yayinda Allah ya ke shirinranar shari’a.Sa’anda fa kun ga ƙyamar lalata,wadda aka ambace ta ta bakinannabi Daniyelu, tana tsaye a cikintsatsarkan wuri(bari mai karantawashi fahimta), sa’annan wadanda kecikin Yahudiya su guda zuwaduwatsu(Almasihu).Matta 24:15, 16Gama lokaci ya yi da shari’a za tafaru akan gidan Allah(tararruka)idan kuwa a wajenmu ta faru, inamatuƙar waɗanda ba su bi bishararAllah ba? I Bitrus 4:17Dole dai mu tuna da cewa,ikkilisiya, ko fasto, ko firis, kobaftismar ruwa, ko cin jibinUbangiji ba zasu iya cetonmu ba.Sai Ubangiji Yesu Almasihu kaɗaiwanda shi da kansa Allah ne, shine zai iya cetonmu. Littafi MaiTsarki ya koyar da cewa a wannanzamanin, lokacin da muke daɓ daƙarshen zamani, cewa gabanai daikkilisiyai ne Allah ya ke cetontaron mai girma na mutane.Bayan wannan na duba, sai kumaga taro mai girma, wanda ba maiiya ƙirgawa, daga cikin kowane iri,da dukan kabilu da al’ummai daharsuna, suna tsaye gaban kursiyinda gaban Dan ragon, suna yafe dafararen riguna, da ganyayendabino cikin hannuwansu.Ruya ta Yohanna 7:9Q 13. Idan ka yarda, ka ƙarabayyana mani yadda Allah yakeceton mutane.A. Littafi Mai Tsarki, a cikinYohanna sura 11, ya bamu wanimisali da ya yi fice, wanda yakenuna cewa Allah ne kawai yake daikon cetonmu. Almasihu ya tashewani mutum mai suna Li’azarudaga matattu, wanda ya yi kwanahudu da mutuwa. Yesu ya tsayadaga bakin kabarin Li’azaru yabada umurni cewa, ‘Li’azaru, kafito.’ Babu shakka gawar da kedoyi a kabarin ba zata iya jin sa,ko ta yi masa biyayya ba.Duk da haka, Li’azaru ya jiumurnin Yesu, ya kuma fito dagakabarin, da rai. Ta yaya wannan yafaru? Yana nufi da cewa lokacin daya umurce Li’azaru, wanda yamutu ko, cewa ya fito, sai da Yesuya shiga cikin kabarin a cikinruhunsa, ya ba wa gawar da kedoyi rai, da kunnen ji, da kumaikon jin magana da kuma biyayyada umurnin Almasihu.Littafi Mai Tsarki ya gaya mana dacewa mu matattu ne cikin ruhaniyakafin a cece mu. Duk da haka,Allah ya umurce mu da cewa munemi Allah, mu bada gaskiya, mukuma tuba. Duk da haka kamaryadda ba ya yiwuwa Li’azaru da yamutu shi yi biyayya da umurninYesu da ya ce ya fito daga kabarin,hakanan ba shi yiwuwa mutuminda ya mutu cikin ruhaniya ya yibiyayya da umurnin Allah na badagaskiya ga Yesu domin samunceto.Ba wanda ya iya zuwa wurina, saidai Uba wanda ya aiko ni ya jawoshi; ni kuwa in tashe shi cikin ranata ƙarshe. Yohanna 6:44Haka kuma ga wadanda Allah yashirya zai cece su yayinda yaumurce mu mu bada gaskiya, mutuba, domin mu samu ceto, yanamagana da gawaki ne cikinruhaniya, waɗanda ba zasu iyasamun ceto da kansu ba. Duk dahaka, akwai waɗanda suka faragaskatawa da Yesu a matsayinmai-ceto, waɗanda suka ga sun fifarinciki idan sun aikata nufinAllah. Shaidar tana a cikinrayuwarsu cewa sun sami ceto.Wannan ya faru ne domin Allah yaumurce su cewa su bada gaskiya.Domin ya cece ne fa suka ganecewa sun bada gaskiya ga Yesu.Suka gane cewa ba su’a sha’awaraikata zunubi ba. A sarari yakecewa Allah ya zabesu su sami ceto.Yayinda suka ji, Bishara, Allah yanasa maganarsa a cikin rayuwarsu,suka kuma sami ceto. Idan ba kasami ceto ba, sai ka saurare LittafiMai Tsarki da kyau ka kumakaranta Littafi Mai Tsarki. Maiyiwuwa kai ma zaka sami cetoyayinda Allaha ta wurinmaganarsa, ya kira ka.Ku biɗi Ubangiji, ku dukan masutawali’una duniya, ku wadandakuka kiyaye shari’arsa; ku biɗiadalci, ku biɗi tawali’u; ko watakilaza a ɓoye ku a cikin ranar fushinUbangiji. Zafaniya 2:3KOMIN MUNIN IRIN RAYUWAR DAKA YI, KO KUMA, KOMIN MUNINZUNUBIN DA KA AIKATA, GABADAYA ABU MAI YIWUWA NE ALLAHYA YI MAKA JINKAI, KAI MA, ALLAHYA ZAƁE KA DOMIN KA SAMICETO.A tuna dai, da cewa Allah ya kan yikome cikin na sa lokaci ne. donhaka kuwa, sai ka yi haƙuri, kanasauraron Ubangiji yayinda kanacigabawa da koyo daga Littafi MaiTsarki.Abu mai kyau ne mutum shi yibege, shi saurari Ubangiji a natse.Makoki 3:26A wurin Allah cetona yake, dagirma na kuma; pa na ƙarfina, damafakata, cikin Allah ne. Kual’ummai, ku dogara gareshikowane loto, ku bayyana zuciyarkua gabansa: Allah mafaka ne agaremu. Zabura 62:7, 8Bari Ubangiji ya yimaka jinƙai.FAMILY RADIOE-mail:international@familyradio.comKo kuma akan yanar gizo:http://www.familyradio.comFamily Radio tasha ce mai wanzarwairin ta Krista wanda yake jingine akanLittafi Mai Tsarki, kuma ba ta da wataalaka da Ikkilisiya ba.HAUSA DGLY 06-15-12

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!