13.07.2015 Views

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS
  • No tags were found...

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Amma kuma Allah ya gaya wa Daniyelcikin Daniyel sura 12 a aya ta 4 da ta 9da cewa:“Amma kai, ya Daniyel, ka kullezantattukan, ka rufe littafin da hatimi,har kwanakin karshe, mutanne da yawazasu kai da kawo a guje, ilimi kuma zaya karu. Ya ce, yi tafiyarka, ya Daniyel,gama an kulle zantattukan, an hatimcesu har kwanakin karshe.”A wasu kalamai, Allah yanagaya mana cewa akwai muhimmiyarsako game da lokacin karshe da akarubuta a cikin Littafi mai Tsarki(„littafin”), amma Allah ba zai bayyana taba sai dai karshe duniya ya kusa.Cikin Ruya ta Yohanna sura 22 a aya ta18 zuwa ta 19 mun karanta cewa:“Ina shaida wa kowane mutum wandayake jin zantattuka na annabci nawannan littafi, idan kowa ya kara walittafin nan, Allah zai kara masa anobaiwadanda aka rubuta cikin wannanlittafi. Kuma idan kowa ya daukawadansu daga cikin zantattukan littafinwannan annabci, Allah za ya kawar darabonsa daga cikin ita ce na rai, dagacikin birni mai-tsarki kuma, wato dagacikin abin da aka rubuta cikin wannanlittafi.”Wadannan ayoyin sun tabbatarmana sarai da cewa bayan an kamalaLittafi mai Tsarki kimanin shekara ta 95,shekarar Ubangijinmu, ba za a taba iyakara wasu kalamai a cikin Littafi maiTsarki kuma ba. Don haka, ko da waccesako ne game da karshen lokaci da aka bawa Daniyel, da kuma ba za a fahimta basai zuwa karshen lokaci, dole ya zamaLittafi mai Tsarki yana kunshe da itakafin a kamala rubutun Littafi maiTsarki. Ko da ya ke, Allah ya rubuta sucikin hanyar da ba za a iya fahimta ba saidai idan duniya ta yi kusa da karshenta.Tuna dai, fahimi daga wurin UbangijiYesu Kristi ya ke zuwa, kamar yaddamun karanta cikin Luka sura 24 a aya ta45: “Daga nan ya bude hankalinsu,domin su fahimce littatafai.” Wannan yabayyana masababin rubutun Littafi maiTsarki cikin harshe mai cunkusu, kumamai wuyan ganewa hakanan. Wannanyana daya daga cikin dalilan da sun saAlmasihu ya yi magana da misalai,kamar ma yadda mun karanta cikinMarkus sura 4 a aya ta 34: “kuma ba yayi masu zance ba sai da misalai.”AN BUDE LITTAFINAmma kuma mun karanta cikin Ruya taYohanna sura 5 a aya ta farko zuwa ta 9da cewa:“A cikin hannun dama na wanda kezaune bisa kursiyin na ga littafi cike darubutu a cikinsa da bayansa, anhatimce shi da kyau da hatimi bakwai.Na ga kakarfan malaika kuma yanashelar da murya mai-karfi, wanene yaisa da zai bude littafin, shi kwancehatimansa? Amma ba a samu kowawanda yake da iko cikin sama, ko a kanduniya, ko karkashin duniya, da za shibude littafin, ko kuwa shi duba acikinsa ba. Sai na yi kuka da yawa, daba a iske kowa wanda ya isa shi budelittafin, ko kuwa shi duba cikinsa ba.Amma daya daga cikin dattiban ya cemani, kada ka yi kuka, ga shi, zakiwanda yake na asalin kabilar Yahuda,tushen Dawuda, ya rinjaya, da zai budelittafin ya balle hatimansa bakwai. Acikin tsakiyar kursiyin da na masu-rannan hudu, a cikin tsakiyar dattibankuma, na ga dan rago a tsaye, kamar anyanka shi, yana da kaho bakwai, daidanu bakwai, ruhohin Allah bakwai kenan, aikakku cikin dukan duniya. Yazo, ya amshe shi daga hannu dama nawanda ke zaune a bisa kursiyin.Sa’anda ya amshi littafin, masu-rannan hudu da dattibai ashirin da hudusuka fadi a gaban dan rago, kowane acikinsu yana da giraya, da kasake nazinariya cike da turare, wato adduo’intsarkaka ke nan. Suna raira sabuwarwaka, suna cewa, mai-isa ne kai kadauki littafin, ka balle hatimansa, gamaan kashe ka, kuma da jininka ka sayewa Allah mutane daga cikin kowacekabila, da kowane harshe, da al’umma,iri-iri.”Wadannan ayoyin sunakoyarwa da cewa akwai wani littafi daaka hatimce da kuma Almasihu ne dakansa zai bude shi. Littafin kadai da zaiiya yiwuwa an kafa mata ido ita celittafin da Littafi mai Tsarki ya kwatantacikin Daniyel sura 12: An hatimcewannan litttafin da hatimai bakwai.Don haka, kafin a sami cikakenfahimtan dukan sakonai da aka rubutacikin wannan littafin, dole a dauke dukanhatiman nan bakwai. Lallai kam, Ruya taYohanna sura 8 a aya ta farko yakwatanta cirewan hatimin na bakwai:“Sa’anda ya bude hatimi na bakwai, saidaga baya aka yi shuru cikin samawajen rabin sa’a guda.”A YAUSHE NE AKA YI SHURUCIKIN SAMA?Shekaru da dama da suka wucemun koya cewa shurun nan a cikin samada ya dauki kusan rabin sa‟a guda yanamagana ne kan kwanaki 2,300 da sunkasance sashi na farko na lokacinmatsananciyar kunci mai tsawon shekaru23 (wato daidai kwanaki 8,400).Wannan lokacin ya fara daga ranar 21 gaMayu, 1988. Cikin wannan lokacin nemai tsawon kwanaki 2,300 da cikinikkilisiyai da kuma cikin dukan duniya,kima ne, idan har akwai ke nan, sun samiceto. Ruya ta Yohanna sura 8 a aya tafarko ya nuna cewa an yi shuru cikinsama. Wannan ne ya kamata ya zama2


yanayin tun daga ranar 21 ga Mayu 1988,domin ana farinciki a sama akan masuzunubida sun tuba. Cikin Luka sura 15 aaya ta 4 zuwa ta 32 Littafi mai Tsarki yanuna wannan farincikin a sama, farincikine da ba shuru ake yi da ita ba.Mun rigaya mun koya cewaranar 21 ga Mayu, 1988 ne ya kasancerana ta karshe na lokacin tazararikkilisiya ya kuma zama ranar farko nalokacin matsananiyar kunci mai tsawonshekaru 23, wanda a cikin wannan lokaciAllah ya dauko shaitan ya sanya shimulki akan dukan ikkilisiyai da madukan duniya gaba daya. Cikin kwanaki8,400 Ruhu mai Tsarki ya janye kansadaga dukan ikkilisiyai da ma daga cikindukan duniya. Wannan ya kawo shurucikin sama. Wannan yanayin na bakincikizai cigaba cikin ikkilisiyai har zuwakarshen lokacin nan na matsananciyarkunci mai tsawon shekaru 23. Ko da yake, farawa daga ranar 21 ga Mayu 1988(wato ranar karshen lokacin tazararikkilisiya), an sake zubo da Ruhu maitsarki kuma, wanda ya haifar da abin daLittafi mai Tsarki ya ce da shi “ruwankarshe” (Zakariya sura 10 a aya ta farko,Yakubu sura 5 a aya ta 7)duk duniya(amma ban da cikin wani ikkilisiya),Allah kuma ya soma shigo da anfaninceto ta karshe, yana kawo farinciki cikinsama. Wannan ceto ba a cikin ikkilisiyaya ke aukuwa ba, amma zai cigabagabanai da ikkilisiyai har zuwa karshenmatsananciyar kunci, akan ranar 21 gaMayu, 2011.Domin a farkon lokacinmatsananciyar kunci (ranar 21 ga Mayu,1988) Almasihu ya dauke hatimi nabakwai wanda shi ne na karshe dagawannan littafi da aka umurce Daniyel yahatimce, yanzu muna iya fahimtan dalilinda ya sa Allah ga bayyana mana gaskiyada dama daga cikin Littafi Mai Tsarkicikin yan shekarun nan da sun wuce.Wannan na kunshe da daidai lokacinkarshe da kuma da dama daga cikinshirin Allah na shari‟a. Kalmar nan“lokaci” akan more ta a maimaikon„sa‟a.‟ Shari‟a kuma yana magana akanranar shari‟a ne, wanda an saba ce da shi„ranar.‟ Don haka, sani lokaci da shari‟akamar yadda an yi annabci cikin Mai-Wa‟azi sura 8 a aya ta 5 ita ce sanin„ranar‟ da kuma „sa‟ar.‟ Wannan yanadaidatuwa sarai da jinkai da kuma kaunarAllah domin dukan duniya. Tuna dai,Allah ya bawa Nuhu daidai sakon dominya iya yi wa duniya kashedi game dahallakaswa da ke zuwa. Haka ma, Allahya umurce Yunana ya ba wa mutanenNinevah daidai ranar da ya shirya yahallakadda birni Ninevah. Haka kuma,cikin jinkansa da kaunarsa Allah ya bawamasu bi na gaske na kwanakin mu daidailokacin fyaucewa, wanda ita ce ranarfarko na ranar shari‟a, domin su iya waduniya kashedi. Duba alherin, da kyaunzuciya da kuma kaunar Allah. Kuma abinmamaki, Allah yana kan ceton mutane dadama ayau (Ruya ta Yohanna sura 7 aaya ta 9 zuwa ta 14) kamar ma yadda yacece mazaunan Ninevah cikin kwanakinYunana (Matta sura 12 a aya ta 41).BABBAR KASHEDI GA WADANDASUKE CIKIN IKKILISIYAI.Sanin asalin lokacin fyaucewada kuma fahimtan ranar shari‟a yana damatukar muhimmanci. Allah ya badakashedi cikin Tassalunikawa ta fari sura5 a aya ta 2 zuwa ta 3 game da zuwanranar shari‟ar domin ya hallaka wadandasun yi musun cewa muna kusa dakarshen duniya. Masu bi na gaske zasusan lokacin (sa‟ar) dawowar Almasihudomin ya shigo da masu bi na gaskecikin sama (fyaucewa) a kuma somaranar shari‟a. Acan Allah ya gaya manacewa:“Gama kun san sarai ranar Ubangijitana zuwa misalin barawo da dare.Bayan suna cikin fadin, kwanciyar raida lafiya, sai hallaka faraf ta aukomasu, kamar yadda nakuda ta kan aukowa mace mai-ciki, ba kuwa za su tsiraba ko kadan.”Cikin Ruya ta Yohanna sura 16a aya ta 15 Almasihu ya koyar da cewashi da kansa, zai zo kamar barawo (dubaRuya ta Yohanna sura 3 a aya ta 3).Almasihu dai ba barawo bane. Shi neAllah mai-tsarki. Amma shi da ranarshari‟a zasu zo kamar barawo. CikinYohanna sura 10 a aya ta 10 Allah yakwatanta abin da barawo ya ke yi idan yazo:“Barawo ba ya kan zo ba sai dominsata, da kisa, da hallaka.”Saboda haka, lokacin da Almasihu ya zoda ranar shari‟a, yana zuwa ne domin yadauke rai ya kuma hallaka wadanda yabayyana a garesu kamar barawo.DA DARE NE BARAWO YA KEZUWA.Almasihu da ranar shari‟a zasuzo da dare ne. Cikin Tassalunikawa tafari sura 5 a aya ta 3 Almasihu ya gayamana, “bayan suna cikin fadin kwanciyarrai da lafiya, sa hallaka faraf ta aukomasu.” Domin hallaka ya auko masu,mu‟a iya sani tabbataciya da cewa ba acece wadannan mutanen ba. Tun da ba‟acece su ba, suna cikin duhu ne cikinruhaniya. Suna cikin dare. Ranar shari‟ayana zuwa masu kamar “barawo dadare.” Duk da haka sun gaskata cewasuna nan da kwanciyar rai da Allah kumalafiyayyu karkashin kulawarsa.SU WANENE WADANNANMUTANEN?Harshen wannan aya ya kwatanta dakyau dukan wadanda suke cikin duniyawadanda har akan ranar 21 ga Mayu,3

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!