13.07.2015 Views

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

HAUSA TIME LINE OF HISTORY - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS
  • No tags were found...

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Amma kuma Allah ya gaya wa Daniyelcikin Daniyel sura 12 a aya ta 4 da ta 9da cewa:“Amma kai, ya Daniyel, ka kullezantattukan, ka rufe littafin da hatimi,har kwanakin karshe, mutanne da yawazasu kai da kawo a guje, ilimi kuma zaya karu. Ya ce, yi tafiyarka, ya Daniyel,gama an kulle zantattukan, an hatimcesu har kwanakin karshe.”A wasu kalamai, Allah yanagaya mana cewa akwai muhimmiyarsako game da lokacin karshe da akarubuta a cikin Littafi mai Tsarki(„littafin”), amma Allah ba zai bayyana taba sai dai karshe duniya ya kusa.Cikin Ruya ta Yohanna sura 22 a aya ta18 zuwa ta 19 mun karanta cewa:“Ina shaida wa kowane mutum wandayake jin zantattuka na annabci nawannan littafi, idan kowa ya kara walittafin nan, Allah zai kara masa anobaiwadanda aka rubuta cikin wannanlittafi. Kuma idan kowa ya daukawadansu daga cikin zantattukan littafinwannan annabci, Allah za ya kawar darabonsa daga cikin ita ce na rai, dagacikin birni mai-tsarki kuma, wato dagacikin abin da aka rubuta cikin wannanlittafi.”Wadannan ayoyin sun tabbatarmana sarai da cewa bayan an kamalaLittafi mai Tsarki kimanin shekara ta 95,shekarar Ubangijinmu, ba za a taba iyakara wasu kalamai a cikin Littafi maiTsarki kuma ba. Don haka, ko da waccesako ne game da karshen lokaci da aka bawa Daniyel, da kuma ba za a fahimta basai zuwa karshen lokaci, dole ya zamaLittafi mai Tsarki yana kunshe da itakafin a kamala rubutun Littafi maiTsarki. Ko da ya ke, Allah ya rubuta sucikin hanyar da ba za a iya fahimta ba saidai idan duniya ta yi kusa da karshenta.Tuna dai, fahimi daga wurin UbangijiYesu Kristi ya ke zuwa, kamar yaddamun karanta cikin Luka sura 24 a aya ta45: “Daga nan ya bude hankalinsu,domin su fahimce littatafai.” Wannan yabayyana masababin rubutun Littafi maiTsarki cikin harshe mai cunkusu, kumamai wuyan ganewa hakanan. Wannanyana daya daga cikin dalilan da sun saAlmasihu ya yi magana da misalai,kamar ma yadda mun karanta cikinMarkus sura 4 a aya ta 34: “kuma ba yayi masu zance ba sai da misalai.”AN BUDE LITTAFINAmma kuma mun karanta cikin Ruya taYohanna sura 5 a aya ta farko zuwa ta 9da cewa:“A cikin hannun dama na wanda kezaune bisa kursiyin na ga littafi cike darubutu a cikinsa da bayansa, anhatimce shi da kyau da hatimi bakwai.Na ga kakarfan malaika kuma yanashelar da murya mai-karfi, wanene yaisa da zai bude littafin, shi kwancehatimansa? Amma ba a samu kowawanda yake da iko cikin sama, ko a kanduniya, ko karkashin duniya, da za shibude littafin, ko kuwa shi duba acikinsa ba. Sai na yi kuka da yawa, daba a iske kowa wanda ya isa shi budelittafin, ko kuwa shi duba cikinsa ba.Amma daya daga cikin dattiban ya cemani, kada ka yi kuka, ga shi, zakiwanda yake na asalin kabilar Yahuda,tushen Dawuda, ya rinjaya, da zai budelittafin ya balle hatimansa bakwai. Acikin tsakiyar kursiyin da na masu-rannan hudu, a cikin tsakiyar dattibankuma, na ga dan rago a tsaye, kamar anyanka shi, yana da kaho bakwai, daidanu bakwai, ruhohin Allah bakwai kenan, aikakku cikin dukan duniya. Yazo, ya amshe shi daga hannu dama nawanda ke zaune a bisa kursiyin.Sa’anda ya amshi littafin, masu-rannan hudu da dattibai ashirin da hudusuka fadi a gaban dan rago, kowane acikinsu yana da giraya, da kasake nazinariya cike da turare, wato adduo’intsarkaka ke nan. Suna raira sabuwarwaka, suna cewa, mai-isa ne kai kadauki littafin, ka balle hatimansa, gamaan kashe ka, kuma da jininka ka sayewa Allah mutane daga cikin kowacekabila, da kowane harshe, da al’umma,iri-iri.”Wadannan ayoyin sunakoyarwa da cewa akwai wani littafi daaka hatimce da kuma Almasihu ne dakansa zai bude shi. Littafin kadai da zaiiya yiwuwa an kafa mata ido ita celittafin da Littafi mai Tsarki ya kwatantacikin Daniyel sura 12: An hatimcewannan litttafin da hatimai bakwai.Don haka, kafin a sami cikakenfahimtan dukan sakonai da aka rubutacikin wannan littafin, dole a dauke dukanhatiman nan bakwai. Lallai kam, Ruya taYohanna sura 8 a aya ta farko yakwatanta cirewan hatimin na bakwai:“Sa’anda ya bude hatimi na bakwai, saidaga baya aka yi shuru cikin samawajen rabin sa’a guda.”A YAUSHE NE AKA YI SHURUCIKIN SAMA?Shekaru da dama da suka wucemun koya cewa shurun nan a cikin samada ya dauki kusan rabin sa‟a guda yanamagana ne kan kwanaki 2,300 da sunkasance sashi na farko na lokacinmatsananciyar kunci mai tsawon shekaru23 (wato daidai kwanaki 8,400).Wannan lokacin ya fara daga ranar 21 gaMayu, 1988. Cikin wannan lokacin nemai tsawon kwanaki 2,300 da cikinikkilisiyai da kuma cikin dukan duniya,kima ne, idan har akwai ke nan, sun samiceto. Ruya ta Yohanna sura 8 a aya tafarko ya nuna cewa an yi shuru cikinsama. Wannan ne ya kamata ya zama2

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!