12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Kamar yadda an rubuta, Babu mai-adalci, ko ɗaya; babu maifahimta, babu mai neman Allah; Dukansu sun ratse, sun zamamarasa amfani baki ɗaya; babu wani mai aika nagarta, babu koguda ɗaya.Amma duk da wannan lalacewar da tawayen mutum gaAllah ya jawo, Allah yayi shawara mai ban mamaki cewa zaizauna da mutane masu tawaye da yawa har abada. Amma tayaya zai iya kasancewa da mutanen nan har abada? Hukumcinzunubansu yana da nauyi ƙwarai, Ta yaya Allah zai iyakasancewa har abada da mutanen da dole ne a hallaka su sabilida zunubansa. Hukumcin zunubi mummuna ne domin zunubinmutum mummuna ne. Daga nan ne shahararren shirin cetonmutane na Allah ya taso.Sabili da haka ba kawai Allah ya zaɓi waɗanda zai baratasdomin kansa tun kafin kafawar duniya (Afisawa 1:4) kaɗai ba,amma ya biya bashin zunubansu. Ko kaɗan zaɓin shi bai kafuakan wani aiki ko wani marmari na mutum ba. A cikin Romawa9:15 Allah ya ce:... Ni yi jinƙai kan wanda na jiƙansa, ni yi tausayin wanda na yitausayinsa kuma.Ta wurin sanar mana da wannan aiki na farko da Allahyayi, Allah ya kawo bege ga dukan mutumin da bashi da ceto.Allah ya tsaya akan cewa shi ba mai tara ba ne (Romawa 2:11;Afisawa 6:9; Kolossiyawa 3:25). Ba wata ƙasa ko jinsin mutaneda za‟a ce zasu fi kowa yawa a cikin zaɓaɓɓu na Allah. ba wataƙungiyar masu zunubi da za‟a ce tafi wata nisa da kasancewacikin zaɓaɓɓu na Allah.A cikin Yohanna sura 8, Littafi Mai-Tsarki ya bada labarinceton wata mata mazinaciya, a cikin Luka 23:9-43 kuma ya badalabarin ceton wani mafashi da aka giciye tare da Yesu. Sabili dahaka, kome girman zunubanmu, idan muna da marmarin cetobisa ga sharuɗan Allah, muna da damar kasancewa a cikinzaɓaɓɓu na Allah. Ganin cewa a yau ɗinbin mutane suna samunceto, yana yiwuwa nima zan iya kasancewa ɗaya daga cikinsu.Wannan babban abin ƙarfafawa ne.5

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!