12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

A yau, fiye da kowane zamani cikin tarihin ɗan adam,mutane suna da ilimi kuma suna da Littafi Mai-Tsarki a cikinyarensu. Abin ƙarfafawa ne ganin cewa kowane mutum yana iyasa kansa da kuma iyalinsa masu ceto da waɗanda ma basu daceto ƙarƙashin sauraron maganar Allah. Zai iya yin wannan tawurin karatun Littafi Mai-Tsarki. A lokatai da yawa kuma, yanaiya sauraron koyaswa da karatun Littafi Mai-Tsarki a radiyo irinyadda <strong>Family</strong> <strong>Radio</strong> ke yi. A gaskiya, yanayin samun ceto yayigirma a wannan zamanin fiye da kowane zamani na tarihi. Sabilida haka, mu da muke iyaye, muna so jariran mu da ‟ya‟yan musu kasance wurin da zasu riƙa sauraren maganar Allah. Wannanshi ya sa radiyo ya zama wani babban kayan aiki da za‟a iya yinamfani da shi domin a yaɗa Bishara ga al‟ummarmu da kumasauran ɗinbin mutanen dake ko‟ina cikin duniya.3. Kristi ya zo domin ceton masu zunubi. Kristi bai zodomin ceton masu adalci a ganin idanunsu ba, waɗanda sukeganin kansu tsarkaka, masu kirki, waɗanda suke ganin adalcinsu zai sa Allah ya dube su da idon rahama. Kristi yazo dominceton masu zunubi!Karanta labarin Ɗan fashin nan wanda aka giciye tareda Kristi abin ƙarfafawa neWani abin ƙwarin gwiwa karanta labarin ɗan fashin nanwanda aka giciye tare da Kristi abin ƙarfafawa ne. Da farko,wannan mafashin ya nuna reni ga Yesu. Mun karanta a cikinMatta 27:41-44 cewa:Hakanan kuma manyan malamai suna yi masa ba‟a, tare damarubuta da dattiɓai, suka ce, ya ceci waɗansu ya kasa cetonkansa. Sarkin Isra‟ila ne shi; shi sabko yanzu daga giciye, mukwa mu a bada gaskiya gareshi. Yana dogara ga Allah bari yacece shi yanzu, idan yana sonsa: gama ya ce, Ni Ɗan Allah ne.Mafasan nan kuma waɗanda aka giciye su tare da shi suka zubamasa wanann baƙar magana62

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!