12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Zabura 112:1: Hallelujah. Mai albarka ne mutum wanda yaketsoron Ubangiji. Wanda yake faranta ransa cikin dokokinsaƙwarai.Misalai 3:7: Kada ka ga kanka mai hikima ne, ka ji tsoronUbangiji ka rabu da mugunta kuma.Wannan ya nuna gaskiyar cewa waɗanda basu jinmaganar Allah, ba su tsoron Allah. Littafi Mai-Tsarki ya nunawannan a cikin waɗannan ayoyinIrmiya 44:9-10: Ko kun manta da muguntar ubanninku, damuguntar sarakunan Yahuda da cikin karabkun Urushalima? Basu ƙasƙantu ba har wa yau, ba su kwa ji tsoro ba, ba su yi tafiyaa cikin shari‟ata ko farillai na da na sanya a gabanku da gabanubanninku ba.Irmiya 5:24-25: Ba su kwa cewa cikin zuciyarsu bari dai mu jitsoron Ubangiji Allahnmu shi da ke bada ruwa na fari da na bayaa lotonsa. shi da ke tanada mana lokacin kaka tabbatacce ne.Muguntarku sun juyadda waɗannan abu, zunubanku sun hanamaku alheri.Ishaya 57:11-12: Ina wanda ki ke jin tsoronsa da razana har dakin yi ƙarya ba ki kwa tuna da ni ba, ba ki kwa ajiye wannan acikin zuciyar ki ba. Ko ban daɗe ina shiru ba har ba ki tsoronaba, zan bayyana a adalcinki: don ayyukan ki kwa ba zasu amfaneki ba.Mai‟azai 8:13: Amma babu lafiya ga miyagu, ba kwa za sutsawanta kwanakinsu ba, suna kama da inuwa domin ba su jiƙwarjinin Allah ba.Cikakkar Ƙauna tana Kawar da TsoroGaskiya ne Littafi Mai-Tsarki ya koyas da cewa cikakkarƙauna ta kan kawas da tsoro. Mun karanta a 1 Yohanna 4:18cewa56

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!