12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

ƙarɓar wannan ƙaryar, suna ɗaure kansu a hanyar da ba ta dabege.Sabili da haka, wannan yana da muhimmanci ƙwarai. Kilakayi shekaru kana gaskanta cewa kana da ceto domin an koyamaka cewa idan ka “karɓi” Yesu a matsayin Mai cetonka, to katsira. Kila har ka zama mai bada shawara a ikklisiyarku, sabili dahaka, kayi shekaru kana tunanin cewa ka tsira, kana hannunYesu.Yanzu kuma ka ruɗe, ka gane cewa kana nan a matsayinmutumin nan mai tara ƙiraren itace a ranar Asabaci. Har yanzukana ƙarƙashin hukumcin Allah, kana jiran lokacin hallakar ka.Idan dama kai malamin Littafi Mai-Tsarki ne ka kuma koyas damutane da yawa ka sa su a tarkon shirin ceto na jeka-na-yi-ka,kana jagorantarsu zuwa hallaka, naka ya fi muni.Sabili da haka lalle wannan tambaya “Shin ko akwai begedomina? Ko nima Allah zai iya gafarta zunubaina?” ba zata barka ba.Amsar da ke fitowa daga Littafi Mai-Tsarki ita ce, Kristiyazo domin masu zunubi. kamar kowa, kai ma kana da begensamun ceto. Kai ma kana bukata ka tuba daga zunubin binbishara ta ƙarya, ka yi addu‟a, ka kuma yi begen kila Allah acikin girman jinƙansa ya zaɓe ka domin ya cece ka.Abin mamaki shine, wannan shirin ceto na jeka-na-yikanyana nan a cikin kusan kowace ikklisiya. Ta yaya abin yazama haka? Matsalar ita ce waɗannan ikklisiyoyin basu yinamfani da dukan Littafi Mai-Tsarki, kuma basu bin koyaswarLittafi Mai-Tsarki a hankali suna kwatanta nassi da nassi. Hakakuma, basu gane cewa ko da yake an rubuta Littafi Mai-Tsarkida harshen mutane, ba zamu iya fahimtar babban saƙon da yaƙunsa ba sai idan mun sami koyaswa ta ruhaniya a cikinwaɗannan kalaman dake rubuce a harshen mutane. Wato, sunada karkatattar koyaswa, karkatacciyar hanyar fasara Littafi Mai-Tsarki (Markus 4:33-34). Sai dai kuma, akwai wani babbandalilin da ya sa waɗannan karkatattun bisharun da karkatattunshirye shiryen ceto suke da yawa a cikin ikklisiyoyi.Ko Akwai Yadda Za a Iya Kiyaye Tsarkin Ikklisiya?48

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!