12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Suna ƙarƙashin sauraron Littafi Mai-Tsarki, Allah kuma ya cecesu. Sabili da haka, sun sami wani marmarin yin biyayya dakoyaswar Littafi Mai-Tsarki. Wannan kuwa ya faru koda yakekila iliminsu na Littafi Mai-Tsarkin su ƙalilan ne.Ya kamata mu koyar da cewa ya kamata mutumin da bashida ceto yayi ƙoƙari ya yi biyayya da dokokin Allah, yana kumaaddu‟a, domin idan Allah ya yarda, ya saka shi a cikinshirinsa na ceto.Ikklisiyoyi sun kasa fahimtar cewa babu wani shiri na mutum,komi binshi da kyau da aka yi, da zai tabbataswa mutum daceto, kuma ya kamata faɗuwarsu ta zama babban darasi agaremu. Yayinda muke aikawa da Bishara a cikin duniya, baikamata mu bayar da wani shiri ko wani tsari na mutum har mukai ga cewa idan an bi wannan shirin ko tsarin da kyau, zaitabbatar wa mutum da ceto ba. Ya kamata mu koyar da cewa yakamata mutumin da bashi da ceto yayi ƙoƙari ya yi biyayya dadokokin Allah yayinda yake bege, yana kuma addu‟a, domin idanAllah ya yarda, ya saka shi a cikin shirinsa na ceto.Babbar Sake KamaYanzu dole ne ayi tambayar nan: Ta yaya ceto yake shafarrayuwar mutum? Kuma menene ake nufi da maya haihuwa?Ka tuna cewa kafin mutum ya sami ceto, yana kama dakowane mutumin da ba zaɓaɓɓe ba a cikin hali da kuma tabi‟a.Yana marmarin zunubi da kuma yiwa Allah tawaye a cikin jiki dakuma ruhu.Amma yanzu sai ya sami ceto, an bashi sabon rayayyenruhu. ya zama sabon halitta a cikin Kristi. Lokacin da aka haifeshi haihuwa ta jiki, yanayinsa ya ƙunshi jiki da kuma ruhu. Alokacin ceto, ana maya haihuwarsa, wato, an bashi sabon ruhu.Wannan wata mu‟ujjiza ce da hankalinmu na mutumtaka ba zaiiya fahimta ba, kuma babu wata alamar rikiɗa ta waje.Sai dai kuma, za a iya ganin sakamakon canzawar sa taruhu, wato, sabon ruhu a cikin tsohon jikin mutumin zai shafihalayyar mutumin har ya kai ga canza rayuwarsa.50

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!