12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Mun ga wannan a cikin dokar Allah mai cewa dole nemutumin da ya kashe wani mutum wanda aka halitta a surarAllah ya mutu (Farawa 9:6). Mun ga wannan a umurnin Allahcewa mu ƙaunaci maƙiyanmu. Mu tuna cewa kowane mutuminda ba zaɓaɓɓe ba abokin gaban Allah ne, amma kuma bamutumin da ba zamu ƙaunata ba. Mun ga wannan a cikinkashedin da Yesu ya bayar a Matta 5:22 cewa kada mu kira kowa“Raca” wato watsatse ko wawa. Ba mutumin da ke da rai dazamu duba a matsayin marar begen samun ceto.Daga waɗannan shaidun zamu iya cewa ko da yakemutum ya zama matacce ta ruhaniya, kuma bashi samun ƙarfiko kasancewar Allah a cikinsa, ba a zubar da shi ko raba shi daAllah ƙwataƙwata ba. A cikin kasancewarsa matacce a ruhaniya,har yanzu yana da alhakin yiwa Allah biyayya, haka kuma, yanaiya yiwa Allah biyayya. Sai a rana ta ƙarshe ne za‟a raba shi daAllah kwatakwata (Ishaya 66:24, Irmiya 23:39-40, 24:10).Sabili da haka Allah zai iya bukatar kowane mutum da yayi aikin gaskantawa da Allah domin su iya yin biyayya daumurnan Littafi Mai-Tsarki. Kamar yadda muka gani a bincikenmu na baya, Allah zai iya zuga mutum yayi wannan biyayyar tawurin yin aiki a cikin rayuwar wannan mutumin kamar yadda yafaru ga mugun mutumin nan Balaam (Littafin Lissafi sura 22 aya23), ko kuma Allah yana iya aiki a rayuwar mutumin da yakezaɓaɓɓe na Allah sai dai kuma bai rigaya ya karɓi sabon ruhu batukuna (Yohanna 6:44).Allah yana da ikon ya umurci ‟yan adam suyi masa biyayyaDole ne mu tuna cewa Allah yana da iko ya umurci ‟yanadam suyi biyayya da dokokinsa. Domin an halicci mutum acikin sura da kuma kamanin Allah, dukan mutane kamar Allah dakansa, suna ƙarƙashin littafin shari‟ar Allah, wato Littafi Mai-Tsarki. Sabili da haka ya kamata mu gane cewa za‟a iya ganinaikin gaskantawa da Kristi a cikin mutumin da bashi da cetowanda kila nan gaba ya sami ceto ko kuma ba zai sami ceto bama sam sam. Yayinda yake gaskantawa da Kristi, zai yi ƙoƙariyayi biyayya da dokar nan dake cikin Littafi Mai-Tsarki a Luka13:24 inda Allah ya ce,19

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!