12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

gama dukan wanda ya ɗaukaka kansa za shi ƙasƙanta; ammawanda ya ƙasƙantadda kansa za shi ɗaukaka.7. Bai kamata mu fidda begen samun ceto ba. Idan Allahyayi niyyar ceton, zai yi wannan a lokacinsa. Zai iya ceton mu dasauri a cikin rayuwarmu ko kuma zai iya bari sai muna kusa damutuwa. Idan dai har Allah yana da niyyar ceton mu, to kadamuyi kuskuren faɗawa Allah lokacin da zai cece mu.Idan Allah yayi niyyar ceton mu, zai yi wannan a lokacinsaMun karanta a Makoki 3:26 cewa:Abu mai kyau ne mutum shi yi bege, shi saurari ceton Ubangiji anatseHaka kuma a Zabura 62:5-8 Allah ya ƙarfafa mu da cewa:Raina, ka yi sauraro ga Allah kaɗai, gama daga gareshi begenaya ke. Shi kaɗai ne Dutse kuma mai cetona, hasumiyata kuma;ba zan jijjigu ba. A wurin Allah cetona ya ke da girmana kuma;pa na ƙarfina, da mafakata, cikin Allah ne. Ku al‟ummai, kudogara gareshi ko wanne loto, ku zazzage zuciyarku a gabansa:Allah mafaka ne a garemu.Yayinda mutum yake sauraron Ubangiji cikin natsuwa, bawuya ya cika da ganin nawa. Samun ceto wani abu ne maimuhimmanci ƙwarai. Kasancewa babu ceto mugun abu ne.Allah ya bamu ƙarfafawa tare da alkawali a cikinFilibbiyawa 4:6Kada ku yi alhini cikin kowane abu, ta wurin addu‟a da roƙo tareda godiya, ku bar roƙe-roƙenku su sanu ga Allah.Kana sai Allah ya bamu tabbaci a cikin Filibbiyawa 4:7:Salama kwa ta Allah wadda ta fi gaban ganewa duka, za ta tsarezukatanku da tunaninku cikin Kristi Yesu.65

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!