12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

zamne cikinsa ya kamata shi da kansa ya yi tafiya kamar yaddashi ya yi tafiya.A kan bada sabon rayayyen ruhu ga dukan wanda yasami ceto na gaskiya, sabili da haka, a kowane lokaci zai zamada farin cikin aikata nufin Allah. Kamar yadda mai Zabura yafaɗa a Zabura 139:23-24, zai yi addu‟a:Ka yi bincike na, ya Ubangiji, ka san zuciyata. Ka auna ni, ka santunanina: ka duba ko da wata hanyar mugunta daga cikina. Kabishe ni cikin tafarki na har abada.Allah yana Ƙara Tsananta Shirinsa na GwajiGwajin da waɗannan dokokin suke kawowa yana ƙaratsanani domin ko da yake mutumin da bashi da ceto matacce necikin ruhaniya kuma yana ƙarƙashin fushin Allah, duk da hakayana a matsayin da zai iya yin biyayya da dokokin Allah har yazuwa wani mataki. A farkon wannan binciken mun koyiabubuwa kamar haka:1. Mutumin da bashi da ceto yana da lamirin da ke nunamasa zunubi. Wannan ya faru ne kuwa domin akwai ‟yandokokin Allah rubuce a cikin zuciyarsa (Yohanna 8:9; Romawa2:14-15).2. Allah zai iya sa mutumin dake matacce a ruhu, amisali Balaam da Sarki Saul a cikin Tsohon Alkawali, ya aikatanufin Allah ko da ma Allah bai yi niyyar ceton wannan mutuminba (Lissafi 22:12-13; 2 Bitrus 2:15-16; 1 Samu‟ila 10:9-12; 1Labarbaru 10:13).Sabili da haka, koda shike mutum yana iyakacinƙoƙarinsa yayi biyayya da maganar Allah, ba zai iya sanin koAllah ne yake aiki a cikin zuciyarsa ko kuma lamirinsa ne yakekashe shi ba. Kuma ba zai iya sanin ko yana iyakacin ƙoƙarinsadomin yayi biyayya da Allah da dukan zuciyarsa ba. Amma dolemu sani cewa babu wani aiki na gamsar Ubangiji da zai iya sashia hanyar samun ceto ko kuma da zai tabbatas masa da samun24

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!