12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Da waɗannan shariɗun Littafi Mai-Tsarkin shinfiɗe azukatanmu, an umurce mu cewa ɗaukar wai wata aya ta koyasda cewa samun ceton mu ya danganta ne da gaskantawa kokuma kiyaye dokokin Littafi Mai-Tsarki ba daidai ba ne. Munsani cewa dole ne mu binciki Littafi Mai-Tsarki muyi addu‟adomin hikima domin mu fahimci ayar da kyau.Aikin GaskantawaKalmar nan “gaskantawa” kusan ita ce kalmar da takebukatar a fahimta sosai yayinda ake magana akan ceto. Kamaryadda muka koya, kalmar nan “gaskatawa” ta fito ne dagakalmar nan “bangaskiya.” Mun kuma rigaya mun koyi cewabangaskiya aiki ne, sabili da haka, gaskatawa aiki ne naruhaniya. Mun kuma koyi cewa babu wani aiki da zai kai mu gasamun ceto ko kuma da zai taimaka mana wajen samun ceto.Maganar Allah na rubuce a cikin kowane mutum sabili dahaka, mutum ko bashi da ceto zai iya yin aikin bangaskiyadomin yana da lamiri. A gaskiya ma, yayinda mutum yake ƙoƙaridomin ya shiga mulkin Allah, wato, ya sami ceto, zai yi biyayyada wannan dokar domin yana iya gaskantawa. Sai dai kuma irinwannan bangaskiyar ba irin bangaskiyar da ake dangantawa daceto ba ce. A Romawa 10:9-10, Allah yayi magana akanwaɗanda suke ceto suna gaskantawa daga zuciya. Ayoyin nacewa:Gama idan ka shaida da bakinka Yesu Ubangiji ne, ka kuma badagaskiya cikin zuciyarka Allah ya tashe shi daga matattu, za katsira, gama da zuciya mutum yake bada gaskiya zuwa adilci, dabaki kuma ake shaida zuwa ceto.Sai dai kuma mun koyi cewa zuciyar mutum cike take damugunta (Irmiya 17:9; Matta 15:19). Domin haka, bashi yiwuwamutum ya iya gaskantawa daga zuciya sai idan Allah ya bashisabuwar zuciya. Idan kuma Allah ya bamu sabuwar zuciya, towannan na nufin ya cece mu (Ezekiel 36:24-27). Sabili da haka,idan muka gaskanta kafin mu sami ceto, wannan gaskantawar badaga zuciya take ba, domin haka ba za‟a iya danganta ta da cetoba.33

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!