12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Allah yake ba waɗanda ya ceta: dukan waɗannan ayyuka ne daAllah kaɗai ke iya yi.Allah ne kaɗai ke iya yin aikin da ake bukata dominceton wani mutumGaskiyar ma ita ce, an yi zaɓen ta kafin a halicci wanimutum. Bugu da ƙari kuma, an gama biyan bashin zunubanzaɓaɓɓun tun kafin kafuwar duniya (Ruya ta Yohanna 13:8).Sabili da haka ba shi yiwuwa wani mutum ya iya yin wani abudomin taimakawa wajen samun ceto.To menene ya sa Allah ya Bamu Waɗannan Dokokin?Allah ya bamu waɗannan dokokin domin mu gaskanta,mu yi addu‟a, da dai sauransu, amma ta yaya ma zamu iya farakiyaye waɗannan dokokin? Mu matattu ne ta ruhaniya. Allah yakwatanta mutanen da basu da ceto da kwarin busassunƙasusuwa (Ezekiel 37:1-14) da kuma gawa mai wari (Yohanna11:39). A cikin Romawa 3:10-12 kuma, Allah ya nanata cewa:Kamar yadda an rubuta, Babu mai adalci, ko ɗaya, babu maifahimta, babu mai neman Allah; Dukansu sun ratse sun zamamarasa amfani baki ɗaya; babu wani mai aikata nagarta, babu koguda ɗaya.Hakika Littafi Mai-Tsarki ya nanata mutuwar mutumwanda bashi da ceto. Ya kamata mu tuna cewa mutum, farodaga faɗuwar Adamu, ya mutu a cikin ruhaniya domin Allah baya rayuwa a cikinsa, kuma baya samun ƙarfinsa daga Allah.Sabili da zunuban mutum kuma, mutum ya kasance a ƙarƙashinfushin Allah, wannan kuwa yana nufin za‟a hallaka shi a ƙarshenduniya ba kuwa zai ƙara rayuwa ba. Kamar yadda muka gani abaya, a cikin yanayinsa, mutum ya ƙazamtu da zunubi.Sai dai kuma, ko da yake mutum ya zama matacce aruhaniya, zai iya yin biyayya da dokokin Allah har ya zuwa wanimataki. Sabili da haka, zamu iya gaskantawa da Kristi har yazuwa wani mataki, zai iya yin addu‟a, zai iya neman Allah, kuma17

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!