12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

dukan biyayyar da zamu yi ga wata dokar Allah, aiki ne naruhaniya da muke yi. Ta wurin hallaka mutumin nan da ya taraƙirare ranar Asabaci, Allah yana yi mana shelar cewa: BABU WA<strong>NI</strong>JINƘAI DOMIN WAƊANDA SUKE TUNA<strong>NI</strong>N CEWA ZA SU IYA YINWA<strong>NI</strong> AIKI DA <strong>ZAI</strong> TAIMAKA MUSU SU SAMI CETO.Albarkar da ke Cikin Shirin Gwaji na AllahWannan shiri na gwajin babbar albarka ce ga waɗandasuka gaskanta cewa sun sami ceto. A Korantiya ta biyu (2) 13:5,Allah ya umurce mu da cewa:Ku gwada kanku ko kuna cikin imani; ku yi wa kankuƙwanƙwanto. Ko ba ku sani ba ku da kanku, Yesu Kristi yanacikinku in dai ba yasassu ba ne ku?Ta yaya zamu iya tabbatar wa kanmu cewa mu cetattu nena gaskiya? Ɗaya daga cikin manya manyan hanyoyin shine mugwada yadda muka gaskanta cewa mun sami ceto.Ya kamata mu tabbatar cewa mun kawar da dukan wanira‟ayi ko tunani wanda muke da shi wanda ke nuna cewa wannanabin ko wancan abin da muka yi shine ya taimaka mana mukasami ceto. Dole ne mu tabbatar da cewa muna riƙe da koyaswarLittafi Mai-Tarki mai cewa idan har mun sami ceto, Kristi ne yayidukan aikin ceto tun kafin a haife mu. Kristi ne yake yin dukanaiki na ceto kuma babu abin da zamu yi domin mu taimakawajen samun ceton mu. Dole ne mu gane cewa babu wani aiki,wato yin wata biyayya da dokar Allah da zata taimaka manawajen samun ceto. Ya kamata hukumcin da ya faɗa kanmutumin da yake tara ƙiraren itace a ranar Asabaci ya zauna acikin tunanin mu.Haka kuma, muna jaraba kanmu ta wurin kalmomin 1Yohanna 2:3-6, inda muka karanta cewa:Ta wurin wannan mun sani mun san shi, idan muna kiyayedokokinsa. Wanda ya ce, Na san shi, amma ba ya kiyayedokokinsa ba, maƙaryaci ne, gaskiya kwa ba ta cikinsa ba: ammawanda yana kiyaye maganatasa, a cikinsa lallai ƙaunar Allah tacika. Domin wannan mun sani muna cikinsa: wanda ya ce yana23

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!