12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Har ya zuwa wannan lokacin na binciken mu, mun farakoyon abin da dokar Allah, Littafi Mai-Tsarki ya bukaci Allahyayi. Kila wannan tambayar: Me zan yi domin in sami ceto, zatayi ta bugawa a cikin tunaninmu. Shin ko akwai wata hanyawadda zan iya tabbatarwa ko ina cikin waɗanda aka zaɓa domina ceta? Zamu yi ƙoƙari mu amsa wannan babbar tambaya a cikinbinciken mu.Fasarar da Littafi Mai-Tsarki ya ba Aiki na RuhaniyaA wannan matakin na bincikenmu, zamu gabatar daal‟amari wanda ya bada nauyi ga maganar samun ceto. Wannankuwa ya shafi fasarar da Littafi Mai-Tsarki take da shi na “aikin”ruhaniya. Littafi Mai-Tsarki yayi ta nanata cewa ceton mu ba zaitaba zama sakamakon wani aiki da muka yi ba (Afisawa 2:8-9;Galatiyawa 2:16). Sabili da haka, dole ne mu san ma‟anar da“aiki” yake da ita a gaban Allah.A cikin Yunana 3:10 Allah ya ce:Allah kuwa ya ga ayyukansu, da suka juya ga barin muguntafarkinsu; Allah kwa ya tuba ga barin masifar da ya ce za ya yimusu; bai kuwa aikata ba.A Matta 7:22 Allah ya ce:A cikin wannan rana mutane da yawa zasu ce mani, Ubangiji,Ubangiji, ba mu yi annabci da sunnanka ba, da sunanka kumamuka fitarda aljannu, da sunnanka kuma muka yi ayyuka dayawa masu iko?A duk lokacin da muka yi biyayya da dokar Allah, muna yinaiki wanda ke farantawa Allah rai.Daga waɗannan ayoyin na Littafi Mai-Tsarki, mun koyicewa a duk lokacin da muka yi biyayya da dokar Allah, muna yinaiki wanda ke farantawa Allah rai. Lokacin da muke rashinbiyayya da dokar Allah, muna aikata abin da ke ɓatawa Allah rai.A misali, Littafi Mai-Tsarki ya umurci dukan mutane da sugaskanta da Krsiti. Shin gaskantawa aiki ne da muke yi? Hakika15

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!