12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Furcin Allah ya tabbatar da wannan domin a cikin 1Yohanna 3:9 ya ce:Dukan wanda shike haifaffe daga wurin Allah bai aika zunubi ba,gama irinsa yana cikinsa zaune: kuma ba shi iya aika zunubi ba,domin an haife shi daga wurin Allah.Allah ya koya mana cewa wani babban canji yakanfaru a cikin yanayin mutum a daidai lokacin da mutuminyake samun cetoA cikin wannan ayar, Allah ya koya mana cewa wanibabban canji yakan faru a cikin yanayin mutum a daidai lokacinda mutumin yake samun ceto. Ba ya iya aikata zunubi a cikinsabon rayayyen ruhunsa. Tun da zunubi ƙetare shari‟ar Allah ne,wannan na nufin cewa ba zai iya ƙirƙiro zunubi a cikin sashensabon ruhunsa ba. Wannan na nufin cewa yana ƙaunar Allah dadokokin Allah a cikin ruhunsa. Wannan na nufin yana da babbanmarmarin yin biyayya da dukan dokokin Allah dake rubuce acikin Littafi Mai-Tsarki. Wannan na nufin cewa a cikin sabonruhunsa, yana raye cikin ruhaniya.Tun da Allah ya gama dukan abin da ake bukata dominsamun ceto (ya zaɓe shi, ya biya fansar zunubansa, ya kumabashi sabon rayayyen ruhu, abubuwa da duka ake bukata dominceton dukan zaɓaɓɓu), wannan mutumin zai iya tabbatar dacewa ba zai taɓa rasa cetonsa ba. Irin da yake a cikinsa shineKristi (Galatiyawa 3:16). Da zaran ya sami ceto, to yana databbaci na har abada. Allah ya rigaya ya gama dukan abin dasuka zama dole domin ya bashi rai na har abada. Sabili da haka,mai bi na gaskiya ba zai taɓa rasa cetonsa ba. Littafi Mai-Tsarkiya ce babu wani zunubi, ko wani abu da zai iya raba mai bi nagaskiya da ƙaunar Allah (Romawa 8:35-39).Mutumin da Ya Sami Ceto Yana Zaune Gangar Jikin Da Ba shi DaCetoA cikin sabon ruhunsa, har yanzu mai bi yana zaune acikin tsohon jikinsa da bai sake ba ko kaɗan lokacin da ya samiceto. Saboda haka, ya zama mutum mai sha‟awa iri dabam51

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!