12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ni ne makiyayi mai-kyau; na san nawa, nawa kuma sun san ni,kamar yadda Uba ya san ni, ni kuma na san Uba; ina kuwa badaraina domin tumakinKuma mutuwa da jahannama an jefar da su a tafkin wuta,wannan ita ce mutuwa ta biyu. Kuma duk wanda aka samu bayarubuce a cikin wannan littafin rayuwa an jefar dashi a tafkinwuta.Da zaran an jefa mutum cikin ƙorama ta wuta, to angama da shi kenan, an hallaka shi kenan har abada. Ba yaddazai yi ya sake rayuwa kuma. Wannan shine jigon “Mutuwa tabiyu”.Sai dai kuma, tun kafin a haife shi, Kristi ya rigaya ya biyabashin zunubin dukan zaɓaɓɓu, sabili da haka, mutumin yazama baratacce (wato, bisa ga doka, yanzu bashi da wani laifikuma). Amma kafin Allah ya shinfiɗa masa Maganar Allah yakuma bashi rayayyen ruhu, mutumin nan yana rayuwa neƙarƙashin fushin Allah. Wato, har a kafin wannan lokacin, yanaɗauke da harbin zunubi, kuma har a wannan lokacin, shimatacce ne a ruhu. Yana wari kamar ruɓaɓɓar gawa (Yohanna11:39) kamar kwarin busassun ƙasusuwa kuma (Ezekiel 37:1-2).Ba shi da wata hanyar canza yanayinsa na matacce a ruhu kamaryadda mutumin da ya mutu bashi iya mai da kansa ya zama mairaikuma.Dole ne a Bamu Sabon RuhuKamar yadda muke gani a lokacin haihuwar jariri, Allahne kaɗai ke iya bada rai. Ba wata gudumuwar da wannan yaronzai iya bayaswa domin ya sami rai na wannan jikin. Haka kuma,ko da yake Kristi ya rigaya ya biya bashin zunuban sa, dole nesai an ba dukan wanda Allah ya zaɓa domin ya ceta rai naruhaniya. A cikin Yohanna sura 3 aya 7, Allah yayi magana a kanwannan ya kuma kira shi “Maya haihuwa.” Kalmar Helinancin daAllah yayi amfani da ita anan tana nufin “haihuwa daga bisa.”Haka kuma a 1 Bitrus 1:23, Allah ya nanata cewa wannansabuwar haihuwar ita ce “maya haihuwa.”Wannan sabuwar haihuwar wadda ke fitowa daga bisa,wato, daga sama, ba wai ƙwayar iri na rai da a kwana a tashi zaiyi girma a cikin rayuwar wanda aka ceta ɗin ba ne. Sabon ruhu10

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!