12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

ƙarƙashin fushin Allah, akwai kuma waɗanda basu cikinzaɓaɓɓun, sabili da haka, tabbatacce ne cewa ba zasu sami raina har abada ba kuma zasu wahala a cikin fushin Allah naƙarshe. Ko da shike dukansu biyu matattu ne cikin ruhaniya,duk da haka akwai dokar Allah a rubuce a cikin zukatansu.Sabili da haka, sun sani, kuma lamirin su yana shaida musu cewaya kamata su yi biyayya da shari‟ar Allah.Haka kuma ruhu yana haɗe da yanayin su, Allah kumayana amfani da ruhunsu domin ya jagorance su zuwa marmarinyin biyayya da dokokin Allah, ko kuma Shaiɗan ya jagorance suzuwa mugunta. Haka kuma, manne da yanayinsu, akwaimugunta, mutuwa ta ruhaniya wadda bata bukatar wani taimakodaga Shaiɗan domin su bayyana cikin tunani, magana daayyukan mutanen.Tabbacin Ceton ZaɓaɓɓuKamar yadda muka rigaya muka gani, akwai wani babbanabu da ake bukata wanda kuma Allah ne da kansa zai yi.Mutanen da aka zaɓa domin a ceta, mutane masu zunubi. Basusan kome game da shirin Allah domin su ba. Dole ne sai anshinfiɗa ainihin shirin Allah domin cetonsu a cikin rayuwarsu.Kafin mutum ya sami ceto, ba wani ɗan adam da ya saniko Allah ya zaɓi ya cece shi ko babu. Sai bayan Allah ya cece mukafin muke gane cewa iyakar dalilin da ya sa Allah ya haɗa mu acikin shirinsa na ceto shine domin girmansa da kuma yana so yazaɓe mu tun ma kafin ya halicci duniya. Cetattu na jiki ne daruhu kamar waɗanda basu da ceto. Jikinsu yana ɗaya daga cikinyanayinsu wanda ake bizne wa sa‟adda suka mutu. Ga wandakuma yake da ceto, a lokacin da gangar jikin take mutuwa, ruhu(wanda shima yana cikin yanayin mutum) ya kan rabu da jiki akuma ɗauke shi zuwa sama inda zai zauna ya kuma yi mulki tareda Kristi. Daga nan, a ƙarshen duniya, lokacin da Kristi zaidawo, zai tada jikin (2 Korantiyawa 5:8; 1 Tassalunikawa 4).Sai dai kuma, kafin samun ceto, kowane zaɓaɓɓe yanarayuwarsa a wannan duniya kamar kowane mutum wanda ba‟azaɓa domin ceto ba.A Afisawa 2:1-3 mun karanta wani abu game dazaɓaɓɓun cewa:12

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!