12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

aiki ne. Gaskantawa da bangaskiya abu ɗaya ne. A cikin 1Tassolunikawa 1:3 da 2 Tassolunikawa 1:11 Allah yayi maganaakan “aikin bangaskiya.”A cikin 1 Tassolunikawa 1:3 Littafi Mai-Tsarki ya ce:Babu fashi muna tuna da aikin bangaskiyarku da ɗawainiyarƙamnarku da hanƙurin begenku cikin Ubangijinmu Yesu Kristi, agaban Allahnmu UbanmuA cikin 2 Tassolonikawa 1:11 kuma mun karanta cewa:Saboda wannan fa, kullum muna addu‟a dominku, Allahnmu shimaishe ku ku cancanci kiranku, ya kuma biya kowane muradinnagarta da kowane aikin bangaskiya, bisa ga ikonsa.Allah yayi magana akan aikin bangaskiya da kumaɗawainiyar ƙauna. Sabili da haka ya kamata mu gane cewabangakiya da ƙauna duka ayyuka ne da muke aikatawa. Hakakuma, yin biyayya da dokokin Littafi Mai-Tsarki aiki ne da akaumurcemu mu yi. Sabili da haka ya kamata mu riƙe azukatanmu cewa yayinda Allah yake umurtarmu mu yi addu‟a,mu nemi Kristi, mu sami ceto, mu kira bisa ga sunan Allah, mudogara ga Allah, mu karanta mu kuma bincike Littafi Mai-Tsarkida dai sauransu, a cikin dukan waɗannan umurnin, Allah yanaumurtarmu da mu yi aiki. A misali, Wannan shi ya sa Allah yakira “ƙauna” kiyaye dokar Allah. Yayinda muke ƙaunar Allahmuke kuma ƙaunar maƙwabtanmu, muna aiki na ruhaniya.Wannan ƙa‟idar da ke cewa yin biyayya da kowace irin doka, aikine da muke yi, ƙa‟ida ce mai muhimmanci da bai kamata mumanta da ita ba a duk lokacin da muke binciken ayoyin LittafiMai-Tsarki waɗanda suke da dangantaka da samun ceto.Kristi yayi Dukan Ayyukan da ake Bukata Domin Ceton muAkwai kuma wata muhimmiyar ƙa‟ida da ta zama dole akowane lokaci mu riƙa tunawa. Wannan ƙa‟ida ita ce Allah nekaɗai ke iya yin aikin da ake bukata domin ceton wani mutum.Zaɓen waɗanda Allah ya shirya ya ceta, biyan bashin da Kristiyayi a madadin waɗanda ya zo domin ya ceta, sabon ruhun da16

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!