12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

ceto ko kuma wanda zai iya kai matsayin abin da ake bukatadomin samun ceto.Yana kuma iya kuskuren yin tunanin cewa Allah zai cece shidomin yayi biyayya da waɗannan dokokinIdan mutumin da bashi da ceto ya fara yin biyayya dadokokin Allah, zai iya faɗawa cikin tarkon yin tunanin cewa yinbiyayyar sa shaida ce ta cewa Allah ya rigaya ya cece shi. Yanakuma iya kuskuren yin tunanin cewa Allah zai cece shi dominyayi biyayya da waɗannan dokokin. Cikin dukan waɗannanabubuwan, yana ƙetare dokar Allah ne mai cewa babu wani aikinda zai iya taimakawa mutum wajen samun ceto. Kuma ko dayake shirin Allah ne ya jaraba mutum ya ga ko mutum zai yardayayi biyayya da dukan dokokin Allah, idan ba tare da jinƙan Allahba, mutum zai faɗi wannan jarabawar.Rayuwar Isra‟ilawa ta nuna wannan sosai. Allah ya cemusu idan suka yi biyayya da dukan dokokinsa, zai albarkace suƙwarai har abada (Kubawar Shari‟a 28:1; 28:15; 30:6-16).Sabili da haka sun yi ƙoƙari su yi abin da ya kamata, sunaganin cewa yin haka zai iya basu ceto. Sai dai kuma abin baƙincikin shine a Romawa 9:31-32 Allah ya ce mana:Amma Isra‟ila, cikin bin shari‟ar adilci, ba su ruski shari‟an nanba. Don mi? Domin ba su neme ta bisa bangaskiya ba, ammakamar bisa ayyuka. Suka yi tuntuɓe wajen dutsen tuntuɓewa‟Idan mutum yayi iyakacin ƙoƙarinsa ya sami ceto, bawuya ya faɗi cikin tarkon yin tunanin cewa yin biyayya shinetushe, ko kuma zai iya bada ceto. Wannan yana kama da yin aikia ranar Asabaci kamar mutumin nan da ya tsinci ƙiraren itace.Ya kamata a kowace rana matsayinmu ya zama irin namutanen Nineva, wanda kamar yadda muka karanta a littafinYunana 3:9:Wa ya sani ko Allah za ya juya ya tuba, ya bar zafin fushinsa,kada mu lalace.25

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!