12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Bayan wannan na duba, sai kuma ga taro mai-girma, wanda bamai ƙirgawa, daga cikin kowane iri, da dukan kabilai daal‟ummai da harsuna suna tsaye gaban kursiyin da gaban Ɗanragon, suna yafe da fararen riguna, da ganyayen dabino cikinhannayensuKana kuma Ruya ta Yohanna 7:13-14 ta faɗa mana cewa:Sai ɗaya daga dattiɓan ya amsa ya ce mani, waɗannan fa da sukeyafe da fararen riguna, su wanene, daga ina su ke kuma? Na cemasa, Ubangiji, ka sani. Ya ce mani, su ne waɗanda suka fitodaga cikin babban tsananin, suka wanke rigunansu, suka farantasu cikin jinin Ɗan ragon kuma.Mun karanta a cikin Habakkuk 2:14 cewa:Gama duniya za ta cika da sanin darajar Ubangiji, kamar yaddaruwaye sun rufe teku.Cikin Irmiya 33:22 mun karanta cewa:Kamar yadda rundunar sama ba ta ƙidayuwa, yashi a teku bashiaunuwa: hakanan zan riɓanɓanya zuriyar Dawuda bawana, daLeviyawa da ke yi mani hidima.Waɗannan ayoyin da ayoyi da yawa da bamu ma ambataba suna ba kowane mutumin da bashi da ceto wanda yake zuwagaban Allah yana neman Allah cikin ƙasƙantar da kai bege.Domin haka, muna da tabbacin cewa a yau, ana ceton ɗinbinmutane. Kowane mutumin da bashi da ceto na iya zama ɗayadaga cikin wannan babban taron jama‟ar. Babbar albarkacesanin cewa muna rayuwa a zamanin da ake ceton mutane masuyawa daga kowane ɓangare na duniya.2. Wurin da Allah yake ceto shine inda ake jin maganarAllah. Littafi Mai-Tsarki A cikin Romawa 10:17 Littafi Mai-Tsarkiya furta cewa:Bangaskiya fa daga wurin ji ne, ji kuma daga wurin maganarKristi.61

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!