12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ku yi ƙoƙari ku shiga ta matsatsiyar kofa: gama ina ce maku,mutane da yawa za su so su shiga, ba za su iya ba.Haka kuma a Ibraniyawa 4:11 mun karanta cewa:Mu yi anniya fa mu shiga cikin wannan hutu, kada kowanemutum ya faɗi bisa wannan misalin kangaraSai dai kuma dole mu nanata cewa babu wani aiki dagacikin ayyukan nan da zai tabbatas ko kuma ya taimaka wajensamun ceto domin dukan ayyukan da ake bukata na samun cetosun rigaya sun kammala a cikin Kristi tun kafin a haifi mutumin.Babu wani aiki daga cikin ayyukan nan da zai tabbatas ko kumaya taimaka wajen samun ceto domin dukan ayyukan da akebukata domin samun ceto sun rigaya sun kammala a cikin Kristitun kafin a haifi mutuminAbin sha‟awa shine, yayinda wanda bashi da ceto yakeƙoƙarin aikata nufin Allah, manyan albarku guda biyu sukancika.Albarka ta farko ita ce, yayinda marar ceton yake ƙoƙariyayi biyayya da dokokin Allah, zai zamar masa dole ya yi tagirma a sanin Littafi Mai-Tsarki. Yayinda yake koyon gaskiyakamar su munin zunubi, hukumcin zunubi, adalcin Allah dajinƙan Allah, wannan zai gina rayuwarsa.Abu na biyu kuma shine, wannan zai kawo shi yanayin dazai sami zarafin jin maganar Allah. Ta haka, idan Allah yayiniyya ya cece shi, to yana a matakin da Allah zai shinfiɗamaganarsa a cikin zuciyar mutumin.Allah Yana Gwada MutumAkwai dalili na uku da yasa Allah ya umurci mutum dayayi aikin bangaskiya. Wannan yakan sa mutum a cikin gwaji kojarabawa. Ko mutumin zai fara tunanin cewa wannan biyayyarda yake yiwa Allah zata taimaka masa wajen samun ceto?A kowane lokaci Allah yana gwada mutum. An gwadaAdamu da Hauwa‟u a Gonar Adnin. Sun faɗi jarabawarsakamakon haka kuma zunubi ya shigo duniya. An jaraba20

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!