12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Mun sani cewa kalmomin nan “dukan wanda” ya shafizaɓaɓɓu na Allah ne kaɗai. Mun kuma sani cewa mutumin dabashi da ceto wanda kuma Allah bai yi niyyar ceta ba yana iyagaskantawa da shi har na zuwa wani mataki. Kuma mun sanicewa waɗanda suke samun ceto ba wai suna samun ceto dominsun yi aikin gaskantawa da Kristi ba. Gaskiyar ma ita ce sungaskanta da shi ne domin Allah ya basu rai na har abada. Sungaskanta ne domin Allah ya rigaya ya cece su.Gaskiyar ita ce sun gaskanta da shi ne domin Allah yabasu rai na har abadaKristi Yayi Dukan Aikin - Yayi Aminci- Domin Ceton muYayinda Allah yake rubuta Littafi Mai-Tsarki, bai bari agane gaskiya da sauri ba. Ya sa mu dole mu ƙasƙantar dakanmu yayinda muke neman hikima daga Allah a cikin ƙoƙarinmu na binciken waɗannan ayoyin masu wuya a hankali. Akowane lokaci ya kamata mu riƙa tunawa da cewa ba zamu sanicewa mun fahimci Littafi Mai-Tsarki ba sai idan mun sami dukanabin da Littafi Mai-Tsarki yake mawafuka da juna.Wani abu mai wuyar warwarewa da Littafi Mai-Tsarki yaƙunsa yana samuwa a cikin ayoyin Galatiyawa sura 2 daGalatiyawa sura 3. A misali, Galatiyawa 3:2 na cewa:Wannan kaɗai ni ke so in tambaya a gareku, ta wurin ayyukanshari‟a kuka karɓi Ruhu (kuka sami ceto), ko kwa ta wurin labarina bangaskiya?Ka tuna cewa bangaskiya aiki ne. Amma wanene yayidukan aikin ceton mu? Yesu ne yayi dukan aikin. Yayi aminci acikin dukan dokokin Allah ya kuma kawo mana ceto. Dominhaka, muna iya fasara Galatiyawa 3:2 kamar haka; “Kun karɓiRuhu ta wurin aikin kiyaye shari‟a ko kuwa ta wurin labari nabangaskiya (aikin da Kristi yayi domin ya cece mu)?” Wannan shiya sa sunansa ya zama Mai-aminci (Ruya ta Yohanna 19:11).Shine cikakken aikin bangaskiya.Galatiyawa 2:16 ta ce:36

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!