12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

An Bada Zaɓaɓɓun Ga KristiAn ba Ubangiji Yesu Kristi waɗanda Allah ya zaɓa ya cetakamar yadda muka karanta a Yohanna 6:37:Dukan abin da Uba ya bani za ya zo gareni; wanda ya zo garenikwa, ba ni fitar da shi ba ko kaɗanAmma kafin Yesu ya iza samun waɗannan zaɓaɓɓun amatsayin nasa, dole ne sai an yi wani abu game da zunubansu.Cikakkar shari‟ar Allah wadda Allah ne da kansa ya rubuta tazartas cewa domin an halicci mutum a kamannin Allah, dole nekowane ɗaya ya biya bashin zunubinsa kamar yadda shari‟arAllah ta nema a yi. Sabili da haka, koda shike Allah ya zaɓe suya kuma ba Kristi domin su zama nasa har abada, Kristi ba zaiiya samun su ba sai an biya bashin zunubansu. Shari‟ar Allah tafurta cewa hakin zunubi mutuwa ne, sabili da haka, waɗanda akazaɓan nan aka ba Kristi ba zasu iya zuwa ga Kristi a matsayinnasa ba domin ba zasu iya biyan bashin zunubansu ba. Wannanya kawo mu ga wani muhimmin abin da Allah yayi a madadindukan waɗanda suka sami ceto.Mai Ɗaukar ZunubiSa‟adda Allah yake duban duniya wadda yake shirinkafawa a farkon zamani, ya lura cewa babu wanda zai yi amfanida shi domin ya ɗauki zafin fushin Allah a madadin zaɓaɓɓu,waɗanda Allah ya zaba ya kuma ba Kristi a matsayin abingadonsa na har abada. Ishaya 63:5 da Ezekiel 22:30 sun koyasmana da haka. Sai dai kuma, dokar Allah wadda bata da aibi tazartas cewa dole ne a biya hakin zunubi da mutuwa kafinkowane mutum ya iya shiga sama ta Allah mai-tsarki. Dole ne acika kowanne sashi na dokar Allah wadda take cikakka.Sabili da haka, a cikin jinƙai da ƙauna wadda babu irinta,Kristi da kansa ya zamo mai ɗaukar zunubi a madadinwaɗanda aka bayar a gareshi.6

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!