12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ɗinbin mutane waɗanda basu da Ceto tukunna Waɗanda kumaAllah ba zai iya Hallakawa ba.A yau, akwai ɗinbin mutane a duniya waɗanda har yanzubasu sami ceto ba amma kuma Allah ba zai iya horonsu sabili dazunubansu ba. Ta yaya aka yi haka?Wannan ya faru ne kasancewa Allah ya rigaya ya zaɓiwaɗannan domin samun ceto. Sabili da haka tun kafin a haifesu,an rigaya an ɗibiya dukan munanan zunuban da waɗannanzaɓaɓɓun zasu aikata a bisan Ubangiji Yesu Kristi a matsayinmadadin su, mai tsaya musu, wanda ya tsaya a gaban dakalinshari‟ar Allah a madadinsu. Kuma sabili da zunubansu ne Kristiya zamo mai laifi a gaban shari‟ar adalci ta Allah kuma Allah yahore shi sabili da zunubansu.Sabili da haka waɗannan mutanen da Kristi ya ɗanɗanahukumcin Allah a madadinsu yanzu sun zama baratattu. Wato,an cika dukan abin da shari‟ar Allah ta nema game dazunubansu kome muninsa. Waɗannan mutanen sun zama masuadalci.Sabili da haka, yayinda ake haihuwar mutanen nan a cikinwannan duniya, a tabbace yake cewa ba zasu taɓa ɗanɗanahukuncin Allah domin zunubansu ba. A maimakon haka, a wanimatsayi cikin rayuwarsu, a tabbace yake cewa Allah zai shimfiɗakalmarsa, Littafi Mai-Tsarki, a cikin rayuwarsu, kuma zasu karɓisabon rayayyen ruhu. Wannan na iya faruwa a duk lokacin daAllah ya zaɓa ya faru. Zai iya faruwa lokacin da suke cikin cikinuwarsu ko kuma ‟yan mintoci kaɗan kafin su mutu. Zai iyafaruwa ko suna da taɓin hankali ko kuma suna cikin hankalinsu.An baratas da waɗannnan mutanen tun kafin a haife su.Zai iya faruwa lokacin da suke cikin cikin uwarsu kokuma ‟yan mintoci kaɗan kafin su mutuSai dai kuma ba wanda ya san ko su wanene mutanennan sai dai Allah. Sai bayan sun karɓi sababbin ruhohinsu, wato,bayan sun zama cetattu, kafin su fara gane cewa Allah ya cecesu. Amma gaskiyar ita ce, an barataddasu tun fil‟azal dominKristi shine Ɗan Ragon da aka yi hadaya dashi tun kafuwarduniya (Ruya ta Yohanna 13:8)8

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!