12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

da dukan zuciyarsa (bayan ya sami ceto) na nufin cewa ceton sazai zama cikakke a ƙarshen duniya lokacin da za‟a bashirayayyen jiki na ruhaniya wanda zai kasance har abada. Wannanzai faru ne domin aikin da Kristi yayi na ceton mu ya shafi dukanfannin rayuwarmu. Sabili da haka, Littafi Mai-Tsarki yayi amfanida kalmomin nan “gaskantawa” da “bangaskiya” a matsayin aikinda mutum ke yi wanda bai kamata a danganta shi da wata hanyako kuma wani abin da yake kawo ceto ba.4. Dukan wani shiri na ceto wanda bai yi la‟akari dawaɗannan sharuɗɗan ba, zai ƙarasa da sa mutumin da yakeƙoƙarin bin wannan shirin a matsayin mutumin nan da yaketsintar ƙiraren itace a ranar Asabaci (Lissafi 15). Za‟a hallaka shi.Iyakar hanyar gujewa wannan mugun ƙarshen rayuwar shine ajuya wa wannan shirin ceton da mutum ya ƙirƙiro baya, a jiraAllah ya ƙarasa dukan aikin ceton mutumin, idan dai har Allahyana da niyyar ceton mutumin.Shaiɗan Ya zo kamar Mala‟ikan HaskeYanzu da yake mun koya daga Littafi Mai-Tsarki irinmunin da dogara ga wani shiri na ceto wanda yayi dabam daabin da Littafi Mai-Tsarki ya bayar, ya kamata mu yi hankali dairin mutanen dake yi mana koyaswa. Wannan yana ɗaya dagacikin wuraren da Shaiɗan ke iya zuwa kamar mala‟ikan haskemutanensa kuma kamar masu koyaswar adalci (2 Korantiyawa11:13-15).Akwai masu wa‟azi da masu bishara da yawa da akegirmamawa sabili da amincin su ga koyaswar Littafi Mai-Tsarki.Ana ɗaukaka su ƙwarai. Ana darajantasu a matsayin bayin Allah.Suna koyas da cewa Littafi Mai-Tsarki maganar Allah ce mararaibi. Suna wa‟azinsu kai tsaye daga Littafi Mai-Tsarki. Ammagame da muhimmancin ceto da kuma albarka da ke tare dasamun ceto sukan ce, “Kai ma zaka iya samun ceto yau. Ka badagaskiya ga Yesu a matsayin Ɗan Allah ka kuma karɓe shi yazama Mai-cetonka.” Sukan faɗi waɗannan a matsayin ƙarfafawaa cikin hanyar ƙauna da kuma kulawa. Akwai alamu da yawa nacewa su bayin Allah na gaskiya ne. Ba a cikin sunan Allah sukewa‟azi daga cikin Littafi Mai-Tsarki ba?46

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!