12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Sabili da haka, a cikin jinƙai da ƙaunar wadda babu irinta,Kristi da kansa ya zamo mai ɗaukar zunubi a madadin waɗandaaka bayar a gareshi. Mukan karanta wannan a cikin Ishaya 53:6.Dukanmu kamar tumaki muka ɓata, kowanne ya karkace garinbin nasa tafarkin, sai Ubangiji ya sa hukumci ya sauko a kansa,hukuncin da ya wajaba a kanmu.Kalmar nan “duka” tana magana ne akan dukan zaɓaɓɓu,wato, dukan waɗanda Allah ya zaɓa su zama cetattu tun kafinkafawar duniya. A gaskiya ma, ya rigaya ya biya bashinzunubansu tun kafin ya kafa duniya. A cikin wata koyaswa(misalai na tarihi) Kristi ya nunawa duniya yadda dole ne ya shawahala domin biyan bashin zunuban zaɓaɓɓu. Za‟a iya ganinwannan cikin irin wahalar da ya sha a lokacin da aka giciye shi.A misali, an rataye shi a bisa giciye cikin ƙasƙanci domin a nunacewa dole ne ya zamo la‟ana domin ya iya biyan bashin zunubi.“La‟ananne ne dukan wanda aka rataye a itace.” Lokacin da akasa jikinsa a cikin kabari ya kuma tashi a ranar Lahadi da safe,wannan ma wani nuni ne na cewa ya biya bashin zunubanmu tamutuwa tun kafin kafawar duniya, ya kuma tashi domin ya nunacewa an gama aikin biyan bashin zunubanmu.Lokacin da Kristi yake kawo ceto ga zaɓaɓɓu, an ɗoradukan zunuban dukan mutanen da ya yi niyyar ya ceta a bisansa.Ɗauke kuma da wannan nauyin kayan zunubin, ya tsaya a gabanAllah Mahukumci domin a yi masa shari‟a, an kuma same shi dalaifi. Domin a cika abin da shari‟ar ta nema, ya zama masa doleya ɗauki dukan horon da shari‟ar ta zaiyana a madadin kowaneɗaya daga cikin waɗanda ya so ya ceta. Wannan horon kuwashine mutuwa: “... wanda yayi zunubi, shi zashi mutu” (Ezekiel18:4b). Haka kuma mun karanta cewa “Ba zaka bar raina ya garuɓa ba.” Wannan ya nuna cewa Kristi ya mutu ya kuma tashitun kafin ya halicci duniya. Yadda aka gudanar da wannan dukayana ɓoye cikin al‟amuran asiri na Allah.Akwai mutane da yawa a cikin wannan duniya waɗandaaka zaɓa domin ceto aka kuma miƙawa Kristi su a matsayin nasahar abada. Domin Yesu Kristi ya zama Mai Cetonsu ta wurinbiyan bashin zunubansu, sun zama keɓaɓɓu har abada tun kafina halicci duniya.7

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!