12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

samun ceto. Bangaskiya shine a gaskanta, kuma Littafi Mai-Tsarki ya faɗa a fili cewa bangaskiya aiki ne.Mun karanta a 1 Tassalunikawa 1:3 cewa:Ba bu fashi, muna tunawa da aikin bangaskiyarku da ɗawainiyarƙamnarku da hanƙurin begenku cikin Ubangijinmu Yesu Kristi, agaban Allahnmu Ubanmu.Mun kuma karanta a 2 Tassalunikawa 1:11 cewaSaboda wannan fa kullum muna addu‟a dominku, Allahnmu shimaishe ku, ku cancanci kiranku, ya kuma biya kowane muradinnagarta da kowane aikin bangaskiya, bisa ga ikonsaTsayawa akan matsayin cewa idan ka bada gaskiya da Kristizaka sami ceto wani abu ne wanda bashi yiwuwaSabili da haka, Tsayawa akan matsayin cewa idan ka badagaskiya da Kristi zaka sami ceto wani abu ne wanda bashiyiwuwa. Abin baƙin cikin shine wannan koyaswa mai cewagaskantawa da Kristi kawai zai taimaka mana wajen samun cetona shinfiɗa wani shiri na ceto wanda yake daidai da aikin damutumin na yayi a cikin Lissafi 15, wanda ya tsinci ƙiraren itacea ranar Asabaci, sabili da haka, a bisa umurnin Allah, akajejjefeshi har ya mutu. Ka tuna da ranar Asabaci, ranar da babuwani aikin da za‟a yi, ya zama wani hoto ne na wata koyaswa dake ƙarfafa cewa kada mu yi tunani ko da ɗan kaɗan cewa waniaikin da zamu yi zai iya taimaka mana wajen samun ceto.Nan take mun ga irin ɓarnar da ke kafe a cikin kowaceikklisiya. Suna koyas da wani shiri na ceto wanda yake sa dukanmutumin da yake tsammani yana da ceto domin ya gaskanta daKristi a matsayin nan da mutumin nan da ya tsinci ƙiraren itace aranar Asabaci ya sami kansa. Har yanzu wannan mutumin yanaƙarƙashin fushin Allah. Wannan wani mugun al‟amari ne.To ta yaya ya kamata a juya waɗannan ayoyin? Za mudubi kowane ɗayansu da tunanin cewa bangaskiya aiki ne.Ko Ibrahim ya Sami Ceto ne Sakamakon Gaskantawa da Allah?40

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!