12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ba zamu yi tunanin wai wani abu da muke ko kuma zamu yizai taimaka ko kuma zai tabbatas da muna da ceto ba.Sabili da haka, ba zamu yi tunanin wai wani abu da mukayi ko kuma zamu yi zai taimaka ko kuma zai tabbatas da munada ceto ba. Wannan gaskiyar kuma ta shafi ko mun gaskantacewa Allah ne yake aiki a rayuwarmu domin mu aika nufinsa kokuma muna ƙoƙari ne mu yi biyayya domin lamirin mu ya nunamana cewa ya kamata muyi haka.Dole ne addu‟ar wanda bashi da ceto ta zama, “Ya Allahka yi mani jinƙai. Ban cancanci samun ceto ba. Ina godiyadomin yayinda nake ƙoƙarin aika nufinka, ina sane da cewarAllah ne kaɗai zai iya kai ni matsayin da zan nemi Allah dadukan zuciyata da dukan rai na, kuma wannan zai yiwu ne idanna sami sabuwar zuciya, wato lokacin da Allah ya cece ni kaɗai.”Ya kamata misalin mai karɓar harajin nan a cikin Luka18:13 ya kasance a cikin tunanin mu. A wurin mun karantacewa:Amma shi mai-karɓar harajin, da ya ke tsaye daga nesa ba yayarda ya tada ko idanunsa sama, amma sai ya bugi ƙirjinsa yace, Ya Allah, ka yi mani jinƙai, ni mai zunubi.Ya kamata kuma mu tuna da kalmomin da Allah ya faɗa aJoel 2:12-14Amma ko yanzu in ji Ubangiji, ku juyo mani da dukan zuciyarku,tare da azumi da kuka da baƙin ciki: ku tsaga zukatan ku batufafinku ba, ku juyo wurin Ubangiji Allahnku: gama shi maialheri ne, cike da juyayi, mai jinkirin fushi, mai yalwar jinƙai,yana sake nufinsa a kan masifan da ya shirya. Wa ya sani, ko baza ya juya ya sake nufinsa ba, ya bar albarka a bayansa, watauhadaya ta gari da ta sha ga Ubangiji Allahnku?Ta wannan hanyar ne Allah yake jagorantar mutanensa,an kuma ƙara bayyana wannan a cikin Irmiya 31:8-9 inda mukakaranta cewa:26

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!