12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Wannan na nufin cikakkiyar ƙauna, na bukatar cikakkiyarbiyayya. Sai dai kuma cikakkiyar biyyaya bata yiwuwa sai idanmun sami sabon rayayyen jiki, kuma ba za‟a bamu wannan basai a ranar fyaucewa. Sai dai a yanzu, a cikin sabon rayayyenruhun mu wanda muka karɓa lokacin samun ceto, har yanzumuna rayuwa a cikin jiki wanda yake marmarin zunubi. Sabili dahaka, a yanzu bamu da cikakkiyar ƙauna, sabili da haka ba zamuiya rayuwa tare da tsoro ba.Cikin bincikenmu a baya, mun koyi wani dalili guda ɗayada zai sa mu ji tsoro mu kuma yi rawar jiki a gaban Allah, ammazamu ƙara yin magana game da wannan. Lokacin da Daudamutumin dake kusa da zuciyar Allah, mutumin da Allah yakeƙauna ƙwarai ya faɗi cikin zunubi, a cikin Zabura 51 Allah yafaɗa mana yadda Dauda ya ji a zuciyarsa. Dukan wannan Zaburatana bayyana yadda Dauda yaji ne sai dai zamu karanta aya ɗayakacal. Zabura 51:11 na cewa:Kada ka yashe ni daga gabanka; kada kuma ka ɗauke miniruhunka Mai-TsarkiDauda ya ƙarɓi rai na har abada. Tabbatacce ne yanacikin mulkin Allah. Ta yaya zai faɗi kalmomin wannan Zaburawadda Allah Ruhu Mai-Tsarki ya bashi domin ya faɗa? Amsar nasamuwa idan muka gane da irin girman hukumcin zunubi.Kowane zunubi yana bukatar hukumci. Sabili da haka idan maibi na gaskiya ya aikata zunubi, abubuwa biyu zasu shigatunaninsaTilas ne Ubangiji Yesu Kristi ya biya dukan zunuban mu,wannan kuwa ya haɗa da zunubin da mai bi yake yi bayanya rigaya ya sami cetoGaskiya ta fari ita ce, dole ne Ubangiji Yesu Kristi ya biyadukan zunuban mu, wannan kuwa ya haɗa da zunubin da mai biyake yi bayan ya rigaya ya sami ceto. Gaskiya ne cewa tun dafari, Allah ya sani cewa mai bi na gaskiya zai aikata waɗannanzunuban, sabili da haka, Allah ya ɗibiya su a bisan Yesu, Yesukuma ya fanshe su tun da daɗewa. Wannan kuma bai kawas dagaskiyar cewa wanda ya san munin zunubi da kuma irin girman58

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!