12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Sai dai kuma idan suka sami ceton, zasu san sun samiceto ne domin a cikin alherinsa, Allah ya zaɓe su ya kuma biyabashin zunubansu. A kuma lokacin da Allah yake cetonsu yakekuma basu sabon rayayyen ruhu na har abada, ceto yakan zamatabbatacce a cikin rayuwarsu.Ta haka, a cikin wannan lokaci a tarihi, akwai ɗinbinmutane waɗanda suke rayuwa cikin zunubi kamar yadda sauranduniya ke rayuwa cikin zunubi, amma kuma ba zasu shiga wanihukumci sabili da zunubansu ba.Cikin Yanayin Mutumtaka, Dukan Mutane Matattu ne a RuhaniyaDole ne mu sani cewa kowane mutum, ko zaɓaɓɓe naAllah domin ceto ko ba wanda Allah ya zaɓa domin ya ceta ba,matacce ne cikin ruhaniya. Zunubi ya dabaibaye su jiki da ruhu.Shi ya sa Matta 15:19 ta ce:Gama daga cikin zuciya miyagun tunani ke fitowa, kisankai, zina,fasikanci, sata, shaidar zur, alfasha.A cikin Afisawa 2:3 Allah ya bayyana rayuwar waɗanda yazaɓa domin ya ceta kafin ya cece su da cewa:A cikinsu kuwa mu duka muna zamanmu a da, a cikinsha‟awoyin jikinmu, muna bin gurin jiki da na tunani; bisa gatabi‟a kuma ‟yan tawaye ne, kamar sauran mutane.Bisa ga shari‟ar adalcin Allah, dole ne a biyabashin zunubi, abin da dokar ta bukata domin wannan biyankuwa shine hallaka.Dole ne a kowane lokaci mu riƙa tuna cewa bisa gashari‟ar adalci ta Allah, dole ne a biya bashin zunubi, abin dadokar ta bukata domin wannan biyan kuwa shine hallaka. Sai angama wannan biyan kafin Allah ya bada rai, rai madauwami, gamai zunubi. Kuma domin abin da dokar ta bukata na biyanshine hallaka, wanda bashi da ceto zai hallaka har abada, bakuma zai ƙara rayuwa ba. Allah ya bayyana wannan hallakar acikin Ruya ta Yohanna 10:14-15 inda ya ce:9

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!