12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Da farko dai zamu duba Farawa 15:6.King James, juyin yana kamar haka:A cikin juyi naYa fa bada gaskiya ga Ubangiji, shi kuma ya lissafta wannanadilci ne a gareshi.Da alama wannan ayar tana tabbatas mana cewabangaskiyar Ibrahim ce aka lissafta adalci a gareshi, wato, Allahya cece shi domin ya gaskanta.Bangaskiya aiki ne da muke yi, kuma aikin mu ba zai taɓazama sanadiyar ceton mu baSai dai kuma kamar yadda muka koya, wannan bashiyiwuwa domin gaskantawa aiki ne da muke yi kuma babu waniaikin mu da zai taɓa zama sanadiyar ceton mu. Wurin nan dawannan ayar ke samuwa na nuna mana cewa bangaskiyarIbrahim, bangaskiya ce ta wanda ya rigaya ya sami ceto. Dole nemu tuna cewa idan Allah ya cece mu, za mu yi ayyuka nagari,amma ko kaɗan waɗannan ayyukan, har ma da bangaskiya ciki,basu taimaka mana wajen samun ceto. Dukansu sakamako nena ceton da muka samu.Mu kuma lura da cewa a cikin Ibraniyanci, akan iyafassara “da” ya zama “sabili da.‟ Saboda haka, a cikin wannanayar kalmar nuna dagantaka „da‟ ya kamata a fassara ta „sabilida‟.Matsala ta biyu ita ce fahimar kalmar nan ta wakilin suna“wannan.” A ilimin nahawu kalmar nan ta wakilin suna “wannan”daidai sai dai kuma wace Kalmar suna ce take magana a kai?Shin “wannan” na magana ne akan bangaskiyar Ibrahim ne?Wannan bashi yiwuwa domin manyan dalilai guda biyu. Na farkoshine ba yanda za‟a yi a lissafta bangaskiyar Ibrahim a matsayinadilci.Babbar matsala ta biyu ita ce a cikin wannan bayanikalmar wakalin suna „wannan‟ a ilimin nahawu tana nuna Kalmarmace. Kalmar suna ta „bangaskiya‟ kalmace ta namiji. Sabodahaka, a ilimin nahawu, kalmar wakin suna ba za‟a danganta ta dabangaskiyar Ibrahim ba.41

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!