12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Kuna bada godiya ga Uban, wanda ya isadda mu mu zama masutarayya na gadon tsarkaka cikin harke. Wanda ya tsame mudaga cikin ikon dufu, ya maishe mu zuwa cikin mulkin Ɗa naƙamnarsaA cikin Filibiyawa 3:20, mun karnata cewa “yangarancin”mu, wanda za‟a iya juyawa “ƙasarmu” na sama. Wannan gaskiyane ga dukan wanda ya sami ceto.Marmarin Mutumin da ya Sami CetoA lokacin da ya sami ceto, abubuwa da yawa waɗandasuke shafar ɗaukar matakai da zasu canza rayuwar damarmarinsa sukan faru a rayuwar mai bi. Zai iya fahimta yakuma ga yadda kalaman nan da suke samuwa a cikin Zabura 119da kuma sauran wurare a Littafi Mai-Tsarki. Waɗannan ayoyinsuna kaɗan daga cikin abubuwa masu ban sha‟awa da ake samua Zabura 119 waɗanda ke nuna ƙauna da muhimmancin da maibi na gaskiya yake da shi ga Littafi Mai-Tsarki.Aya ta 10: Da dukan zuciya ta na biɗe ka; Kada ka bar ni in ratsedokokinka.Aya ta 11: Na ɓoye maganarka a cikin zuciyata domin kada in yimaka zunubiAya ta 16: Zan yi daula cikin farillanka.maganarkaBa ni mantawa daAya ta 24: Shaidunka kuma su ne annishu‟wata, su ne kumaabokan shawara taAya ta 47: Zan yi daula kuma da dokokinka waɗanda naƙamnace suAya ta 77: Bari jiyejiyanƙanka su kawo gareni domin in rayu:gama shari‟arka ita ce daulata.Aya ta 97: Ina ƙamnar shari‟arka ba misali! Abin tunawa ne agareni dukan yini.53

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!