12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Amma idan muka gane da shirin Allah, idan muka ganeshi kaɗai ne zai iya aikata dukan abin da ake bukata domin ceto,to zamu iya samun bege, babban bege. Muna rayuwa ne azamanin da Allah yake ceton ɗinbin mutanen da ba mai iyaƙirgawa (Ruya ta Yohanna 7:9). Har wayau, Littafi Mai-Tsarki yashaida cewa Allah ya zaɓi waɗansu mutane, ya kuma bada su gaKristi, Kristi kuma ya biya dukan zunubansu, wannan ma babbandalilin bege ne ga marasa ceto.Dukan wanda bashi da ceto kuma yake da babbanmarmarin samun ceto, wanda kuma ya gane cewa samun cetonsa ya dogara ne ga abin da Allah ya tsara, zai iya zama ɗayadaga cikin zaɓaɓɓu na Allah. Tun da shirin zaɓe na Allah ba abisa cancantarmu aka kafa shi ba (domin bamu cancance shi ba),kuma kome girma ko munin zunubin mutum, zai iya kasancewaɗaya daga cikin zaɓaɓɓu na Allah daidai da kowane wanda yarigaya ya sami ceto. Tabbatacce ne cewa shirin zaɓe na Allahyana bada babbar ƙarfafawa ga wanda bashi da ceto wanda yakeda marmarin shi ma a cece shi.Akwai a ƙalla gaskiya guda bakwai dake a cikin LittafiMai-Tsarki da ya kamata su zama babbar ƙarfafawa ga mutuminda yake fatan jinin Yesu zai shafe zunubansa. Mun rigaya munyi magana akan waɗansu daga cikin waɗannan gaskiyar. Sai daikuma sabili da muhimmancin su, zamu sake bi ta kansu kaɗan.Sun haɗa da:1. Yau, shine ranar ceto. Mun koyi cewa yanzu Allah baya ceton mutane ta wurin himmar ikklisiyoyi, shugabanninsu kokuma mutanen su. Sai dai kuma bayyananniyar koyaswar LittafiMai-Tsarki ita ce yau Allah yana shigo da babban girbin mutanecikin mulkin Allah. Ko da yake bin diddigin wannan gaskiyar yafi ƙarfin wannan ɗan littafin, zamu iya ambata waɗansu ayoyikaɗan da suka tabbatar mana da haka.A cikin Joel 2:24 mun karanta cewa:Masussuka za su cika da alkama (masu bi na gaskiya) randunankuma za su cika sura da ruwan anab da mai har su zuba (ceto)A cikin Ruya ta Yohanna 7:9, Littafi Mai-Tsarki ya ce:60

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!