12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

hidima. Wannan mugun abu ne. Amma a waje da majami‟un,Allah yana nuna jinƙansa wanda bashi da misali a ko‟ina cikinduniya. Allah, Allah Mai-jinƙai ne.Mun karanta a Zabura 103:8 cewa:Ubangiji cike da tausayi yake, mai-nasiha, Mai-jinkirin fushi,mai-yalwar jinƙai kumaHaka kuma, a cikin Makoki 3:31-32 mun karanta cewa:Gama Ubangiji ba ya yasda mutum har abada ba. Gama ko daya sa baƙin ciki, duk da haka za shi yi juyayi bisa ga yawanjinƙansacewa:A cikin Joel 2:13, Allah kuma ya zaiyana cikin jinƙansaKu tsaga zukatanku ba tufafinku ba, ku juyo wurina UbangijiAllahnku: gama shi mai alheri ne, cike da juyayi, mai jinkirinfushi, mai-yalwar jinƙai, yana sake nufinsa a kan masifan da yashirya.6. Kowanne ɗayanmu zai iya nunawa Allah zafinmarmarin samun ceton da yake da shi. Za mu iya yin roƙo,nema, mu kuma yi roƙo ga Allah domin ceto. Addu‟a ga Allahaiki ne da muke yi, sabili da haka mun sani cewa yin addu‟a gaAllah ba zai tabbatar mana ko kuma taimaka mana samun cetoba. Sai dai zamu iya sanin cewa yayinda muke kuka ga Allah, zaiiya sanin marmarin da muke da shi na samun ceto.Yesu ya bada misali na mai karɓar harajin nan wanda yayiaddu‟a ga Allah domin jinƙai wanda muke karantawa a Luka18:13-14:Amma shi mai-karɓan haraji, da ya ke tsaye daga nesa, ba yayarda ya tada ko idanunsa sama, amma sai ya bugi ƙirjinsa, yace, ya Allah, ka yi mani jinƙai, ni mai zunubi ne. Ina ce maku,wannan mutum ya tafi gidansa baratacce ne bisa ga wancan:64

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!