12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

yi daidai da ra‟ayin da yake da shi a cikin zuciyarsa. a gareshi,ra‟ayinsa na tawaye ya kashe gaskiyar Littafi Mai-Tsarkin da yaji. Ya sa kansa a matsayin wurin da ba zai ji maganar Allah ba.Ta haka, ya sa kansa a wuri mai hatsari domin bangaskiya (Kristia matsayin Mai ceto) na zuwa ne ta wurin sauraron MaganarAllah kaɗai (Romawa 10:17).Gaskiya ne za‟a iya tunanin cewa Allah yana iya cetonkowane mutum ba tare da yin la‟akari da irin tayaswar damutumin yake yiwa Allah ba, ko dama mutane sun taurare sunkisu kasa kunne ga maganar Allah. Sai dai kuma, Littafi Mai-Tsarki bai goyi bayan waɗanda suke ƙin kasa kunne ga maganarAllah ba, sabili da haka, ya kamata mu yi tunani a kan gargaɗinda Irmiya 29:18-19 wanda muka karanta a baya yayi mana. Idanka duba, irin wannan mutumin yana daidai da Ba-farisen nan daMatta sura 23 ta yi magana a kai..Sai dai kuma, akwai hasken nasara, hasken nasara maikyau, ga waɗanda suka yarda da zunubansu, waɗanda kumasuka juya ga rabuwa da ra‟ayinsu, waɗanda suka ɗauki niyyar yinbiyayya da dukan Littafi Mai-Tsarki, ga waɗanda kuma suke yinkuka ga Allah domin neman jinƙai.Yayinda muke zuwa ga Littafi Mai-Tsarki, dole ne mu shigacikinsa ba tare da wani ra‟ayi na mu na kanmu ba, kome kyauko kuma alamar ingancin ra‟ayinYayinda muke zuwa ga Littafi Mai-Tsarki, dole ne mushiga cikinsa ba tare da wani ra‟ayi na mu na kanmu ba, komekyau ko kuma alamar ingancin ra‟ayin. Dole ne mu kusanciLittafi Mai-Tsarki da tunanin “ban san kome ba. Ya Allah barikai ka koya mani.” Kuma yayinda muke ƙoƙarin yin biyayya damaganar Allah, bari ra‟ayin mu ya zama bamu cancanci ceto bako kaɗan, amma muna da babban begen cewa kila Allah zai ceceni nima (Yunana 3:9).Kwatanta Ayoyin Littafi Mai-Tsarki da Ayoyin Littafi Mai-TsarkiDole ne mu tuna da wata babbar doka da dole ne akiyaye, yayinda ake binciken Littafi Mai-Tsarki, wannan dokarkuma ita ce dole ne mu binciki Littafi Mai-Tsarki bisa ga ayoyin28

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!