12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Kowace ɗarika ta faɗa cikin tarko, abin da ya faru kenan.Kila a cikin marmarinsu na kiyaye ikklisiya da tsarki,Shugabannin addinai sun yi ƙoƙari su bar cetattu kaɗai a cikinikklisiyoyinsu. Domin su iya cimma wannan, kowacce ikklisiyako ɗarika ta fito da wani tsari, wata hanya, ko wani shiri da sukeyin amfani da shi. Kila iyakar abin da suke bukata mambobinsusu yi shine su yi shaidar bangaskiya, ko su furta cewa sungaskanta da Kristi a matsayin Mai cetonsu. Amma yawancinlokacin abin da yake faruwa shine, shugabannin ikklisiyoyin sunaneman a yi wa mutum baftisma cikin ruwa ya kuma yi alkawalincewa a matsayinsa na memban wannan ɗarikar, zai yi biyayya dadukan koyaswar wannan ikklisiyar.A maimakon haka, abin nan da suka kafa ko kumawannan tsarin da suka yi domin tabbatar da ceto, ya haifarda wani abu dabamAbin baƙin cikin shine abin nan da suka kafa ko kumashirin da ikklisiyoyin suka tsara bai bi sharuɗɗan Littafi Mai-Tsarki ba, wato, idan muka yi biyayya da wata doka ta Allahmuka kuma gaskanta cewa yin biyayya zai taimaka mana wajensamun ceto, muna kama da mutumin da yake tsintar ƙirarenitace a ranar Asabaci (Lissafi 15). Har yanzu muna ƙarƙashinfushin Allah. Ta haka, abin nan da suka kafa ko kuma wannantsarin da suka yi domin tabbatar da ceto, ya haifar da wani abudabam. Ya taimaka wajen riƙe mutane a cikin yanayinsu namarasa ceto.Wannan mummunan yanayin shine ya sa a cikin kwanakinnan na mu, mafiya yawa a cikin ikklisiyoyin mu ba su sauraronkashedin nan cewa Shaiɗan shine ke mulki a cikin ikklisiyoyi ayau, ba su sauraron kashedin nan na cewa su fito daga cikinikklisiyoyi domin kada su shiga bautar Shaiɗan a cikinikklisiyoyin. Kuma suna watsi da wannan babban kashedin nacewa ƙarshen duniya ya kusa.Duk da shirin ceton da ya saɓawa Littafi Mai-Tsarkiwanda ya bazu ko‟ina cikin ikklisiya, an sami ‟yan mutane ƙalilana cikin zamanin ikklisiya waɗanda suka sami ceto. Kila suna daɗan sani ko kuma cikakken sanin abin da wannan ikklisiyar kekoyaswa, amma Allah ya cece su domin an zaɓe su domin ceto.49

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!