12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Sabili da haka faɗin cewa “mun sami ceto,” da kuma“zamu sami ceto” yayi daidai da abin da Littafi Mai-Tsarki kekoyaswa. Wannan shi ya sa a 1 Bitrus 1:5 muka karanta cewa:Ku da ke bisa ikon Allah kiyayayyu ta wurin bangaskiya zuwaceto wanda yana nan a shirye ga bayanuwa a ƙarshen zamani.Shi ya sa kuma a Markus 13:13 muka karanta cewa:Za ku zama abin ƙi ga dukan mutane sabili da sunana: ammawanda ya jimre har matuƙa shi ne za ya tsira.Kafin mu zama cetattu ta kowane fanni, sai a ƙarshe,lokacin da Allah zai bamu ɗaukakken rayayyen jiki.Zamu jure har ƙarshe domin mun rigaya mun sami ceto.Amma Kafin mu zama cetattu ta kowane fanni, sai a ƙarshe,lokacin da Allah zai bamu ɗaukakken rayayyen jiki.Ta haka, mun koya daga cikin waɗannan ayoyin cewaidan bamu yi biyayya da umurnin Littafi Mai-Tsarki mai cewadole ne mu gwada abubuwa na ruhaniya da abubuwa naruhaniya, zamu iya faɗawa a cikin tarkon da zai makamtar da mudaga ganin gaskiyar dake cikin Littafi Mai-Tsarki. Sabili da haka,bai kamata mu riƙe wani ra‟ayi ba sai bayan mun bincike dukanLittafi Mai-Tsarki.Har ya zuwa wannan lokaci, mun koyi waɗansu gaskiyoyimasu muhimmanci. Cikinsu kuwa akwai:1. Kristi ne kaɗai yayi dukan aikin da ake bukata dominceton wani mutum.2. A dukan lokacin da muka kiyaye wata doka, muna yinaiki na ruhaniya ne. Ko da ma mutum bashi da ceto, zai iyaaikata wani aiki na ruhaniya kamar su gaskantawa da Kristi,daidai gwargwado, sai dai wannan aikin ba zai iya zamasanadiyar cetonsa ko kuma ya taimaka masa wajen samun cetoba.32

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!