12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

A nan Allah yana ƙarfafa mu ta wurin ƙarfafa mu, mudogara gareshi shi kaɗai. yana ƙarfafa mu mu ɗora dukandamuwar mu a bisansa. Shi kuma mai adalci ne abin dogarokuma da zai aikata kyakyawan nufinsa. Kamata yayi mu jinginaga karfafan hannuwansa.A yanzu, zamu iya ji daga Allah yayinda muke ci gaba dakaratun Littafi Mai-Tsarki a hankali muna kuma yin addu‟a. Aduk lokacin da damuwa ta kama mu, zamu iya zuwa gabandakalin alherin Allah akai-akai muna faɗa masa dukan damuwarmu. Allah mai jinƙai ne.A cikin Zephaniah 2:3, Allah ya ba marasa ceto watababbar ƙarfafawa. A wurin mun karanta cewa:Ku biɗi Ubangiji ku dukan masu tawali‟u (masu ƙasƙantar dakansu) na duniya, ku waɗanda kuka kiyaye shari‟arsa: ku biɗiadilci, ku biɗi tawali‟u: ko watakila a ɓoye ku a cikin ranar fushinUbangiji.Sabili da haka, kila, Allah ya cece ku.66

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!