12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

juyin Tsohon Alkawali na Ibraniyanci da kuma juyin SabonAlkawali na Helinanci.Sai dai kuma akwai waɗansu ayoyi a cikin Littafi Mai-Tsarki da suke da alamar sun yarda da juna idan ka dubi yaddaaka juya su, amma a gaskiya, sun haifar da wata babbar matsalamusamman ma yadda wannan ya shafi saƙon ceton Allah. Sunƙunshi ra‟ayin yadda bangaskiya take kawo ceto. Ka lura dayadda waɗannan ayoyin suka yarda da juna:Farawa 15:6: Ya fa bada gaskiya ga Ubangiji; shi kuwa ya lissaftawannan adilci ne gareshi.Romawa 4:3: Gama me nassi ya ce? Ibrahim kwa ya badagaskiya ga Allah, aka lissafta wannan adalci gareshi.Romawa 4:9:To wannan albarka, masu kaciya ne kawai ake yiwa, ko kuwa har da marasa kaciya ma? Gama abinda muke cewashi ne. “Aka lasafta bangaskiyar Ibrahim adalci ce a gare shi.”Galatiyawa 3:6 Kamar yadda Ibrahim ya gaskanta Allah, aka kwalissafta wannan adilci a gareshiWaɗannan ayoyin suna koyaswa kai tsaye cewa cetoyakan samu ga wanda ya gaskanta da Yesu a matsayin Mai-ceto,kuma wannan matsayin shine ake koyaswa game da shirin cetona Allah a kusan kowace ikklisiya.A duk lokacin da muka yi biyayya da wata doka ta LittafiMai-Tsarki har ma da dokar da ke cewa mu bada gaskiyaga Kristi, aiki ne muke yiSai dai wannan matakin bashi yiwuwa. Bangaskiya gaKristi aiki ne da muke yi. Ka tuna cewa a duk lokacin da muka yibiyayya da wata doka ta Littafi Mai-Tsarki har ma da dokar da kecewa mu bada gaskiya ga Kristi, aiki ne muke yi. Kuma kamaryadda muka rigaya muka koya, babu wani aikin da zamu yiwanda zai iya taimaka mana ko kuma gabatar da mu wajen39

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!