12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

alhakin da hukumcin da Allah ya ɗorawa zunubi shi ma yanaaikata zunubi ba. Sabili da haka, mai bi na gaskiya yana tsoroyana rawar jiki a duk lokacin da ya aikata zunubi, dole ne a ɗorawannan zunubin ma a bisan Mai-ceto.Gaskiya ta biyu ita ce mai bi na gaskiya yana girma cikinsanin munin zunubi da kuma babban hukumcin da shari‟aradalci ta Allah ta ɗorawa zunubi. Yana kuma da sanin cewa aduk lokacin da ya aikata zunubi, yana zaman tayaswa ne daƙaunataccen Mai-cetonsa. Sai dai kuma, ya sani cewa Kristi yashafe zunubansa ta wurin zubar da jininsa sabili da haka ba za‟ataɓa lissafta zunubansa a bisanshi ba. Ta wani gefen kuma, yasani cewa gafarar zunubai na samuwa ta wurin jinƙai da alherinAllah ne kawai wanda kuma bamu cancancesu ba. Sabili da hakaganin cewa ya shiga zunubi yakan sa shi ya yi rayuwa cikin tsoroda rawar jiki a gaban Allah, wannan kuma yana ƙara masa ƙarfiwajen yin ƙoƙarin ganin cewa bai yi zunubi ba, amma amaimakon haka, yana marmarin biyayyar sa ga dokokin Allah suƙara ƙarfi.Ta haka, mun fahimce cewa mutumin dake da ceto zaikasance da salon rayuwa na dabam, yadda kuma yake ɗaukarzunubi, Allah da kuma Littafi Mai-Tsarki zasu zama dabam dana wanda bashi da ceto.Ko Akwai Bege Domina?Shin ko abin da muka koya a baya yana nuna cewa babusauran begen samun ceto? Eh!, hakika babu bege idan dai munadogaro akan ƙoƙarin kanmu, bangaskiyarmu, marmarinmu kokuma biyayyar mu domin mu taimakawa kanmu samun ceto ne.Wannan ya zama haka domin mu ɗauka cewa akwai wani abu dazamu yi da zai taimaka mana wajen samun ceto wata shaida ceta girman kai da kuma yin watsi da dukan abin da Allah ya aikatane. Wannan na nufin cewa muna dogaro ga shirin ceton da bazai iya ceton kowa ba, kuma wannan yana daidai da renakyakyawan shirin Allah na ceto.Muna rayuwa ne a zamanin da Allah yake ceton ɗinbinmutanen da ba mai iya ƙirgawa59

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!