12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Sai dai kuma, idan muka gaskanta da dukan zuciyarmu,wannan yana nufin cewa Allah ya rigaya ya cece mu ta wurinbamu sabuwar zuciya. Mun bada gaskiya ne domin Allah yarigaya ya cece mu. Sabili da haka ba za‟a ɗauki kalmar nan“gaskantawa” da kuma “bada gaskiya” su zama wata hanya tasamun ceto ba.Mun karanta a cikin Ayyukan Manzanni 8:13-23 cewaSiman mai sihiri ya gaskanta an kuma yi masa baftisma ammaayoyin da suka biyo baya sun nuna a fili cewa bai sami ceto ba.Ibrahim ya bada gaskiya domin Allah (Kristi) ne aka lissafta masaa matsayin adalci. Siman ya gaskanta a matsayin mutum wandabashi da ceto. Ibrahim ya gaskanta a matsayin mutum wandayake da ceto. Sai dai kuma bangaskiya bata taka wata rawa acikin rayuwar Siman ko Ibrahim game da al‟amarin ceto ba.Sabili da haka zamu iya cewa yin aikin gaskantawa kafinmu sami ceto ba zai taɓa taimakawa wajen samun ceto ba kokaɗan. Aikata aikin bangaskiya bayan mun sami ceto na faruwane domin Allah ya cece mu.Yin biyayya da dokar da ke cewa a gaskanta na da mawafukada marmarin yin biyayya da dukan dokokin Allah.Sai dai kuma, kalmar nan “bangaskiya” na nunamuhimmancin gaskantawa kafin a cece mu. Yin biyayya dadokar da ke cewa a gaskanta na da mawafuka da marmarin yinbiyayya da dukan dokokin Allah. Waɗannan dokokin sun haɗada ƙaunar Allah, neman ceto, dogaro gareshi, tuba dagazunuban, da yin addu‟a domin ceto. Yin biyayya da waɗannandokokin ayyuka ne waɗanda muke yi, sai dai ba zasu taɓa bamuceto ba. Sai dai kuma irin wannan biyayyar zata samu mu riƙasauraron Littafi Mai-Tsarki akai-akai kuma da lura. Ta yin haka,zamu kasance a cikin yanayin da ya dace domin samun ceto idanAllah ya shirya ya cece mu.Ta yaya zamu gaskanta idan mu matattu ne a ruhu? Katuna, Allah ya kwatanta mutanen da basu da ceto da kwarinbusassun ƙasusuwa (Ezekiel 37) da kuma kamar gawa mai wari(Yohanna 11:39). Allah ya furta cewa babu wanda yake nemanAllah, babu ko ɗaya (Romawa 3). Waɗannan kalaman na nunacewa kafin ceto, dukan mutane sun mutu, mutuwa ta ruhaniya.34

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!