12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Ya mutu mutuwa ta jiki da ta ruhu, kuma Allah baya a cikinsa.Sabili da zunubansa, bisa ga shari‟a, ya kasance ƙarƙashin fushinAllah kuma yana gangarawa zuwa hallaka.Hukkumcin kowane zunubi hallaka ne, sabili da haka,idan ba Allah ya shiga tsakani ba, tabbas ne kowane mutum zaihallaka. Ko da yake shari‟ar Allah tana cikin mutum har ya zuwawani matsayi, kuma mutum yasan abin da ke daidai da abin daba daidai ba domin yana da lamiri, duk da haka, idan ba tare dataimakon Allah ba, yanayin da yake ciki yanayi ne wanda babuwani bege. Sabili da haka yayinda mutumin da bashi da cetoyake aikata aikin gaskantawa da Kristi, duk da haka shi gawa nemai wari, kwari na busassun ƙasusuwa. Ba zai iya neman Allahda dukan zuciyarsa ko kuma ya gaskanta da dukan zuciyarsa badomin zuciyarsa cike take da mugunta. Sai dai idan Allah yabashi sabuwar zuciya, wato, idan Allah ya cece shi ne kaɗai zaiiya nema ya kuma gaskanta Allah da dukan zuciyarsa. Idan akabashi sabuwar zuciya da sabon rahu, to ya zama rayayye na harabada.An Umurci Dukan Mutane da su Gaskanta da AllahMun karanta a cikin Ayyukan Manzanni 16:31 cewaSuka ce, sai ka bada gakiya ga Ubangiji Yesu, za ka tsira, da kaida iyalin gidankaMun sani cewa bangaskiya daga zuciya ne kaɗai yake dadangantaka da ceto. Kuma idan muka gaskanta daga zuciya,wannan ya nuna cewa mun rigaya mun sami ceto domin dole saiAllah ya bamu sabuwar zuciya kafin mu iya gaskantawa dagazuciya (Ezekiel 36:26). Sabuwar zuciya na nuna cewa mun samiceto.A cikin sanannar ayar nan ta Yohanna 3:16 mun karantacewa:Gama Allah yayi ƙaunar duniya, har ya bada Ɗansa haifaffe shikaɗai, domin dukan wanda yana bada gaskiya gareshi, kada yalalace, amma ya sami rai na har abada.35

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!