12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ka yi magana da ‟ya‟yan Isra‟ila, cewa, lallai za ku kiyayesabbatai na: gama alama ce tsakani na da ku cikin dukantsararakin ku: domin ku sani nine Ubangiji wanda ke tsarkakeku. Za ku fa kiyaye assabbat: gama mai-tsarki ne a gareku:dukan wanda ya ƙazamtadda shi hakika kashe shi za a yi: gamadukan wanda ya yi aiki cikinsa, za a datse wannan rai daga cikinmutanensa.A cikin waɗannan ayoyin, Allah yana kafa babbanmuhimmiyar shaidar nan ta cewa Allah ya rigaya ya gama dukanaikin tsarkakemu. Kalmar nan “tsarkakewa” na nufin keɓewadomin aikin Allah. Yayinda muka sami ceto. Ana keɓe mu cikinruhaniya domin hidimarsa. A cikin wannan nassin, Allah yanananata cewa shi ne yayi dukan aikin da ake bukata domintsarkakewa ko kuma ceton mu.A matsayin wata alama wadda take nuna wannanmuhimmiyar koyarwar, Allah ya umurta cewa kada ayi wani aiki aranar Asabaci. Dukan wanda yayi aiki a ranar Asabaci yana kamada wanda yake gaskanta cewa aikin ruhaniyar sa ne ya taimakawajen samun cetonsa. Za‟a hallaka irin wannan mutumin, watohar yanzu wannan mutumin zai ɗanɗana fushin Allah.Allah ya bamu misali domin ya nuna muhimmancinwannan gaskiyar. A cikin Lissafi sura 15 aya 32-36, Allah yabamu labarin wani mutum wanda ya ɗebi ƙirare a ranar Asabaci.Wannan wani ɗan ƙaramin abu ne na karyar dokar Allah game dayin aiki ranar Asabaci.Amma lokacin da Musa ya tambayi Allah irin hukumcinda za a bayar domin wannan ɗan ƙaramin laifin, Allah ya umurtacewa a jejjefi mutumin nan da duwatsu har sai ya mutu. Wannanabin ya nuna muhimmancin da wannan gaskiyar take da shi nacewa dole ne mu gane cewa ceto yana samuwa ne ta wurin aikinKristi shi kaɗai.BABU WA<strong>NI</strong> JINƘAI DOMIN WAƊANDA SUKETUNA<strong>NI</strong>N CEWA ZA SU IYA YIN WA<strong>NI</strong> AIKI DA <strong>ZAI</strong> TAIMAKAMUSU SU SAMI CETOKada muyi tunanin cewa muna taimakawa ga samunceton mu ta wurin yin biyayya da dokar Allah. Mu tuna cewa22

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!