12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Mun karanta a Romawa 10:13 cewa “Gama Dukan wandaza ya kira bisa ga sunan Ubangiji za ya tsira,” amma ba zamuɗauki mataki game da ceto ba sai idan mun haɗa da ƙarinhasken da muka samu cewa dole ne mu kira bisa ga sunan Allahda dukan zuciyarmu kafin mu sami ceto. Mun sani cewa kiransunan Ubangiji haka kawai ba zai bada ceto ba. Kuma ba zamuiya kiransa da dukan zuciyarmu ba sai idan Allah ya rigaya yacece mu ta wurin bamu sabuwar zuciya, wato, sai dai idan Allahya rigaya ya yi dukan aikin cetonmu.Sai dai kuma wannan ya shigo da wata sabuwar matsala.Romawa 10:13 ta furta cewa dukan wanda ya kira bisa ga sunanUbangiji “za ya tsira.” Waɗannan kalmomi “za ya tsira” kalmomine na Helinanci dake nuna cewa ceto wani abu ne da ke zuwanan gaba sakamakon kira ga sunan Ubangijin da aka yi. Munrigaya mun ga abin da Littafi Mai-Tsarki ke koyaswa a sashi nafarko na wannan ayar da cewa dole ne mu kira bisa ga sunanAllah da dukan zuciya. Mun kuma koyi cewa zamu iya kiransada dukan zuciya ne domin Allah ya cece mu, ya kuma bamusabuwar zuciya kaɗai.Sabili da haka da yake “za ya tsira” sakamakon kira bisaga Allah da dukan zuciyarmu ne, muna da damuwa. Ta yayaza‟a ceci mutumin da ya rigaya ya sami ceto?Zamu iya warware wannan matsalar idan muka gane cewamun rigaya mun koya a baya cikin wannan binciken cewatabbacin ceto a cikin rayuwar wanda Allah ya zaɓa yana damatakai. Mataki na farko shine zaɓen mutumin da za a ceta.Mataki na biyu shine Kristi ya rigaya ya cika abin da Allah yabukata game da zunubanmu, a daidai wannan lokacin ne, yabiya dukan hukumcin da ya kamata a ɗauka domin zunubanmu.Mataki na uku na faruwa ne a lokacin da Allah yake bazaɓaɓɓun, waɗanda Kristi ya ɗanɗana fushin Allah dominsusabuwar zuciya ko sabon ruhu. Wannan matakin na uku shineyawancin lokaci muke magana akai yayinda muke magana akansamun ceto.Amma har yanzu ceton mu bai zama cikakken ba. Haryanzu muna da jiki na zunubi da dole ne a ceta. Wannan shineya kawo mu ga mataki na huɗu, wannan kuma zai faru ne a ranata ƙarshe lokacin da Kristi za ya dawo ya ba dukan masu bi nagaskiya sababbin rayayyun jikuna (1 Korantiyawa 15).31

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!