12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

You also want an ePaper? Increase the reach of your titles

YUMPU automatically turns print PDFs into web optimized ePapers that Google loves.

Amma mun sani mutum ba za shi barata bisa ga ayyukan shari‟aba, sai ta wurin bangaskiya cikin Yesu Kristi, mu da kanmu mukabada gaskiya ga Kristi Yesu, domin mu barata ta wurinbangaskiya cikin Kristi ba bisa ga ayyukan shari‟a ba: gama bisaga ayyukan shari‟a, ba mai rai da za shi barata.Mutum baya samun barata ta wuirn ayyukan shari‟a sai tawurin bangaskiya, aikin Kristi. Yayi aminci cikin dukan ayyukanda ake bukata domin ceton mu.Yawancin lokaci zamu fi samun sauƙin fahimtar ayoyin dasuka ƙunshi kalmar nan “bangaskiya” idan muka musanyata dakalmar nan “Kristi,” wanda sunansa “Mai-aminci.” Ta haka,zamu iya fahimtar Afisawa 2:8 kamar haka, “Bisa ga alheri ancece ku ta wurin bangaskiya (Kristi).” Galatiyawa 3:11 kumahaka, “Mai adalci ta wurin bangaskiya (Kristi) za shi rayu.” Za mukuma fahimci Galatiyawa 3:2 haka, “Ta wurin ayyukan sharia‟akuka karɓi Ruhu, ko kwa ta wurin labari na bangaskiya (ko kumajin labarin Kristi, wato Maganar Allah)?”A Kowane Lokaci, Allah ne ke Aikin HatimcewaWata karkatattar koyaswar Littafi Mai-Tsarki da malamanLittafi Mai-Tsarki ke yi a cikin ikklisiyoyi shine koyaswar nan dake cewa baftisma ta ruwa tana hatimce mutum a cikin alkawaliko kuma cikin adalci.Sun kafa wannan gurguwar koyaswar a bisa Romawa 4:11inda muka karanta cewa:Ya kwa karɓi alama ta kaciya, hatimin adilci na bangaskiyawadda ya ke da ita tun yana cikin rashin kaciya: domin ya zamauban masu bada gaskiya duka, ko cikin rashin kaciya su ke,domin a yi lissafin adilci garesu.Aikin hatimcewa wani aiki ne na shari‟a da Allah ne kaɗaizai iya yinsa. A misali, Allah ya bayyana ceton ɗaya daga cikinzaɓaɓɓun sa a Afisawa 1:13 inda muka karanta cewa:A cikinsa ku kuma, da kuka ji maganar gaskiya, bisharar cetonku- a cikinsa, sa‟anda kuka bada gaskiya kuma, aka hatimce ku daRuhu Mai-Tsarki na alkawali.37

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!