12.07.2015 Views

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

INA FATA ALLAH ZAI CECE NI - Family Radio Worldwide

SHOW MORE
SHOW LESS

Create successful ePaper yourself

Turn your PDF publications into a flip-book with our unique Google optimized e-Paper software.

Ku kuma ya rayad da ku, yayinda ku ke matattu ta wurinlaifuffukan ku da zunubanku, inda ku ke tafiya a da bisa gazamanin wannan duniya, ƙalƙashin sarkin ikon sararin sama,ruhun da ke aikawa yanzu a cikin ‟ya‟yan kangara; a cikinsu kwamu duka muna zamanmu a da a cikin sha‟awoyin jikinmu, munabin gurin jiki da na tunani; bisa ga tabi‟a kuma ‟ya‟yan fushi ne,kamar sauran mutane.Kafin ya sami ceto, yana marmarin zunubi a cikin jikinsa,a cikin ruhunsa kuma, yana sha‟awar zunubi. Matacce ne shicikin ruhaniya kamar kowane mutum wanda ba zai taɓa samunceto ba.Wannan shi ya kawo mu babban abu na uku wanda Allahya aikata a madadin waɗanda Kristi ya zo domin ya ceta.Mu‟ujjuzar Sabuwar HaihuwaAiki na uku da Allah yayi a madadin waɗanda aka baiwaKristi a matsayin nasa har abada shine ya yi wani abin al‟ajibi naba zaɓaɓɓen sabon rayayyen ruhu. Yesu yayi magana akanwannan a Yohanna 3:5 inda yace:... Hakika, hakika ina ce maka, in ba a a haifi mutum daga cikinruwa da Ruhu ba, ba shi da iko ya shiga cikin mulkin Allah ba.Kafin wannan, mun karanta a Yohanna 3:3 cewa:..... Hakika, hakika ina ce maka, im ba a haifi mutum daga bisaba, ba shi da iko shi ga mulkin Allah ba.A haifi mutum da ruwa da kuma Ruhu shine, a haifimutum daga Bishara (ruwa), ta wurin aikin Allah Ruhu Mai-Tsarki (Yohanna 4:10-15, Yohanna 7:38). Allah yayi maganaakan wannan aikin a Romawa 10:17, inda ya ce:Bangaskiya fa daga wurin ji ne, ji kuma daga wurin maganarKristi.13

Hooray! Your file is uploaded and ready to be published.

Saved successfully!

Ooh no, something went wrong!